Djokovic ya doke Sinner don lashe gasar ATP a karo na bakwai (7)

Novak Djokovic ya doke Jannik Sinner da ci 6-3 6-3, inda ya lashe gasar ATP.

Yayin daya karya tarihin gasar cin kofin zakarun nahiyar turai, wato “ATP” karo na bakwai -2008, 2012, 2013, 2014, 2015, 2022 da kuma yanzu 2023.

Novak Djokovic ya zarce rikodin Roger Federer mai kofi shida(6) a tarihin gasar.

Leave a comment