Djokovic na fatan ci wa Serbia Davis Cup

Gabanin wasan daf da na kusa da na karshe na gasar Davis cup da za’ayi a yau alhamisu, Tsakanin Birtaniya da Serbia.

Novak Djokovic ya yi magana game da mahimmancin yin wasa tare da ‘yan kasarsa da kuma yunwar da yake da ita don lashe kambi Davis Cup.

Ko da Birtaniya ba tare da Andy Murray da wada ya jagoranci Britaniyar zuwa gasar cin kofin Davis a 2015, da kuma Dan Evans mai hazaka.

Djokovic yace  “Na san Birtaniya ta na da zabuka da yawa, Na san cewa Andy Murray da Dan Evans ba su nan, amma duk da haka, Burtaniya babbar kungiya ce ta wannan tsari.

Leave a comment