Dan yalo ya kashe autan na aisha a damben naira 100,000

Dan Yalon Tula ya kashe Autan na Aisha a turmi na biyu a Marabar Nyanya a damben naira 100,000 ranar Lahadi.

Karon farko da aka buge Autan na Aisha, bayan wata bakwai yana tsaye a gidan damben Bambarewa.

Leave a comment