Damben Ilele da Bahagon Ali Kawoji na naira 100,000

Turmi uku suka buga tsakanin Ilele da Bahagon Ali Kawoji a Marabar ‘Nyanya amma bai yi kisa ba.

Lahadi biyu baya, Bahagon Ali Kawoji ya buge Dan Aliyu na Arewa da kuma Rabe Shagon Ebola.

Leave a comment