World Cup November 14, 2023Uruguay ta gayyaci Suarez domin ya fuskanci messiUruguay ta kira Luis Suarez domin ya buga mata wasan neman shiga gasar cin kofin duniya da za ta kara da Argentina a makon nan.Suarez, wanda shi ne kan gaba a ciwa kasarsa kwallaye a tarihi mai 68…