Kungiyar Leicester City ta samu gurbin komawa buga Premier League daga kakar badi.Ta samu wannan gurbin bayan da Queens Park Rangers ta doke Leeds United ranar Juma'a.Kuma 4-0 da aka ci Leeds a Loftus Road na nufin…
Bayan ƙalubalen dakatarwar na watanni biyar, biyo bayan kamuwar ciwon zuciya.Bronny James, ƙwararren matashi dan wasan kwallon kwando kuma dan gwarzon NBA LeBron James, na shirin komawa filin wasa.Likitoci sun bai wa Bronny daman ci gaba…
Wasu rahotanni na cewar watakila mai tsaron bayan Manchester United, Rafael Varane ya bar kungiyar a karshen kakar nan.Tsohon dan wasan tawagar Faransa, ya koma Old Trafford da taka leda daga Real Madrid a 2021.Ya buga wa…
Novak Djokovic ya doke Jannik Sinner da ci 6-3 6-3, inda ya lashe gasar ATP.Yayin daya karya tarihin gasar cin kofin zakarun nahiyar turai, wato "ATP" karo na bakwai -2008, 2012, 2013, 2014, 2015, 2022 da kuma yanzu…
Dan kwallon Nottingham Forest, Taiwo Awoniyi ya koma kungiyarsa, bayan raunin da ya ji a wasan neman shiga gasar cin kofin duniya.Najeriya ta tashi 1-1 da Lesotho a wasan farko a rukuni na uku ranar Alhamis a Uyo…
Uruguay ta je ta ci Argentina 2-0 a wasan neman shiga gasar cin kofin duniya da za a yi a 2026.Darwin Nunez da ke taka leda a Liverpool shi ne ya ci kwallo na biyu, bayan da Ronald…
Lyon za ta daukaka kara kan hukuncin da aka yanke na zuwa gidan Marseille, saboda tana son buga tamaula ba tare da fargaba ba.Ranar 28 ga watan Oktoba magoya bayan Marseille suka kai wa motar 'yan wasan Lyon…