Kociyan tawagar Ingila, Gareth Southgate na fatan za su saka kwazo a gasar cin kofin nahiyar Turai da za a yi a badi.Ingila wadda ta dade ba a doke ta ba ta samu gurbin shiga Euro 2024 da…
Uruguay ta je ta ci Argentina 2-0 a wasan neman shiga gasar cin kofin duniya da za a yi a 2026.Darwin Nunez da ke taka leda a Liverpool shi ne ya ci kwallo na biyu, bayan da Ronald…
Kungiyar Barcelona ta ci kwallo 200 karkashin koci, Xavi Hernandez tun bayan da ya karbi aikin horar da kungiyar.Robert Lewandowski ne ya ci na 200 a kwallo na biyu da ya ci a karawar da Barca ta doke…
Barcelona ta doke Deportivo Alaves 2-1 a wasan mako na 13 a gasar La Liga da suka kara ranar Lahadi a Olimpic Lluis Companys..Minti daya da take leda Alaves ta ci kwallo ta hannun Samu, kuma haka suka…
Ranar Talata hukumar da ke gudanar da La Liga ta sanar da cewar za a buga wasan mako na 15 a La Liga tsakanin Barcelona da Atletico Madrid ranar 3 ga watan Disamba.Za a buga karawar ta hamayya…
Dan wasan tawagar Faransa, Camavinga ya saka hannun kan yarjejeniyar ci gaba da taka leda a santiago Bernabeu zuwa 30 ga watan Yunin 2029.Wanda ya koma kungiyar Sifaniya a 2021 yana dan shekara 18, ya lashe kofi…
Real Madrid za ta karbi bakuncin Braga a wasa na hurhudu a rukuni na Champions League da za ta buga a Santiago Bernabeu.Ranar 24 ga watan Oktoba, Real Madrid ta je ta ci Sporting Braga 2-1 a wasa…