Jude Bellingham ya zama na farko da ya ci kwallo a wasa hudun da ya fara buga wa Real Madrid a Champions League a tarihi.Ranar Laraba Real Madrid ta casa Napoli da ci 4-2 a wasan cikin rukuni…
Real Madrid ta bayyana ‘yan wasan da za su kara da Napoli a Champions League ranar Laraba, wasa na bibyar-biyar a cikin rukuni.A cikin watan Oktoba, Real Madrid ta je Italiya ta doke Napoli da ci 3-2 a…
Barcelona za ta karbi bakuncin Porto a wasa na biyar-biyar a cikin rukuni a Champions League ranar Talata.Cikin watan Oktoba, Barcelona ta je Portugal ta ci 1-0, kuma Ferran Tores ne ya ci kwallon.Porto ce ta daya…
Ranar Litinin Girona za ta karbi bakuncin Athletic Bilbao a karashen wasan mako na 14 a gasar La Liga.Girona ta doke Bilbao gida da waje a kakar bara, wadda ta ci 2-1 a wasan farko ranar Juma’a 4…
Cadiz za ta karbi bakuncin Real Madrid a wasan mako na 14 a gasar La Liga ranar Lahadi.Cadiz, mai maki 10 tana ta 16 daga kasan teburin La Liga, Real kuwa tana ta biyu da makinta 32.Kungiyoyin…
Rayo Vallecano da Barcelona sun tashi 1-1 a wasan mako na 14 a gasar La Liga ranar Asabar.Rayo ce ta fara cin kwallo ta hannun Unai Lopez a minti na 39, haka suka je hutu ana cin Barcelona.…
Kungiyar Cadiz za ta karbi bauncin Real Madrid a wasan mako na 14 a gasar La Liga ranar Lahadi.A yammin ranar a filin wasa na Nuevo Mirandilla za a kece raini tsakanin kungiyoyin biyu.Hakan ne ya sa…
Jamus za ta karbi bakuncin kasashe 23 da za su fafata a Euro 2024, kawo yanzu 20 sun samu tikitin buga gasar kai tsaye.Za a raba jadawalin wasannin ranar 2 ga watan Disamba, inda Jamus mai masukin baki…
Dan kwallon Barcelona, Gavi ya ji ciwo a gwiwar kafarsa a lokacin da yake buga wa Sifaniya tamaula.Gavi, mai shekara 19, an fitar da shi daga filin yana kuka ranar Lahadi, bayan da Spaniya ta doke Georgia 3-1…
Shugaban hukumar kwallon kafar Jamus, ya ce karbar bakuncin gasar kofin nahiyar Turai, burin ‘yan kasa ne.Ya kara da cewar doke su 3-2 da Turkiya ta yi ranar Asabar a Berlin, sun ci karo da koma baya.A…