Barcelona za ta karbi bakuncin Girona a karashen wasan mako na 16 a La Liga ranar Lahadi.Kungiyoyin sun kara a bara, inda Barcelona ta je gidan Girona ta ci 1-0 ranar 28 ga watan Janairun 2023.A wasa…
Real Madrid ta je ta tashi 1-1 a gidan Real Betis a gasar La Liga ranar Asabar.Jude Bellingham ne ya fara ciwa Real Madrid kwallo na 12 da ya zura a raga a La Liga a bana.Daga…
Real Madrid na ci gaba da shirye-shiryen karawa da Real Betis a wasan mako na 16 a LaLiga ranar Asabar.‘Yan wasan kungiyar sun motsa jiki, sun yi wasa da tamaula da guje-guje, sannan suka raba filin biyu suka…
Kungiyar Real Madrid ta gindayawa Kylian Mbppe lokacin da zai kulla yarjejeniyar komawa kungiyar da taka leda.Har yanzu ana batun makomar dan kwallon, wanda aka tabbatar da ba zai bai tsawaita zamansa a Paris St Germain.Hakan na…
Manchester United da Chelsea za su kara a wasan mako na 15 a Premier League ranar Laraba a Old Trafford.Marcus Rashford bai taka rawar gani a wasan da United ta yi rashin nasara a Newcastle United da ci…
Dan wasan Real Madrid, Dani Carvajal zai yi jinya zuwa karshen shekaran nan, kamar yadda kungiyar ta sanar ranar Litinin.Mai tsaron bayan ya ji rauni a wasan da Real Madrid ta doke Granada a gasar La Liga ranar…
Barcelona ta doke Atletico Madrid da cin 1-0 a wasan mako na 15 a La Liga ranar Lahadi.Kungiyar da Xavi ke jan ragama ta ci kwallon a minti na 28 ta hannun Joao Felix.Wannan shi ne karo…
Rodrygo ya ci gaba da taka rawar gani a Real Madrid, wadda ta doke Granada 2-0 ranar Asabar a Santiago BernabeuWasa ne na mako na 15 a gasar Spain da Real Madrid ta koma matakin farko, bayan da…
Real Madrid za ta karbi bakuncin Granada ranar Asabar a wasan mako na 15 a LaLiga a Santiago Bernabeu.Kungiyoyin biyu sun fafata a kakar 2021/22 inda Real ta je Granada ta ci 4-1 ranar 21 ga watan Nuwambar…
An bayyana dan kwallon Real Madrid, Rodrygo a matsayin matashin dan wasa mai shekara 23 da ba kamarsa a LaLiga a watan Nuwamba.Cikin watan na Nuwamba, dan wasan mai shekara 22 ya ci kwallo hudu ya bayar da…