Barcelona ta yi nasara a kan Almeria da ci 3-2 a wasan mako na 18 a gasar LaLiga ranar Alhamis.Barcelona ta ci kwallayen ta hannun Raphinha da kuma Sergi Roberto da ya zura biyu a raga.Ita kuwa…
Almeria ta ziyarci Barcelona, domin buga wasan mako na 18 a gasar La Liga ranar Laraba.Wanann shi ne wasa na 18 da za su fafata a tsakaninsu a dukkan karawa, inda Barcelona ta ci 14 da canjaras biyu,…
Mahukuntan gasar LaLiga sun sanar cewar za a buga wasan da Real Madrid za ta je Getafe ranar Alhamis 1 ga watan Fabrairu.Wasan shi ne a cikin mako na 20 da aka tsara buga shi, amma za a…
Mai tsaron bayan Real Madrid, David Alaba ya ji mummunan rauni kamar yadda kungiyar ta sanar.Ranar Lahadi da yammci kungiyar da ke Santiago Bernabeu ta sanar cewar ‘’Alaba ya ji rauni a gwiwarsa ta hagu, za kuma a…
Real Madrid da Villareal za su buga wasan mako na 17 a La Liga a Santiago Bernabeu ranar Lahadi.Real Madrid tana ta biyun teburi mai maki 39, bayan da Girona ce ta daya da maki 41.Villareal kuwa…
Mai rike da kofin zakarun Asia, Urawa Red Diomonds ta doke Club Leon 1-0 a Fifa Club World Cup ranar Juma’a a Saudi Arabia.Dan kasar Netherlands, Alex Schalk ne ya ci kwallon a minti na 78, wanda ya…
Rigar da Lionel Messi ya saka a gasar kofin duniya a Qatar a 2022, guda shida an sayar da su $7.8 million.A wajen da aka gudanar da gwanjon rigunar an yi tayi biyu tun farko daga baya aka…
An kara zabar Javier Tebas a matakin shugaban gudanar da gasar La Liga ta Spain zango na hudu.Tebas, mai shekara 61 ya yi ritaya daga aikin a cikin watan Satumba, domin yin takara karo na hudu kuma shi…
Real Madrid ta ziyarci Union Berlin, domin buga wasa na shida a rukuni na uku a Champions League ranar Talata.Tuni Real Madrid mai Champions League 14 ta kai zagayen gaba da maki 15, ita kuwa Berlin maki biyu…
Barcelona ta yi rashin nasara a gida a hannun Girona da ci 4-2 a gasar La Liga ranar Lahadi.Kungiyar da Michel ke jan ragama ta yi nasara a kan Barca, abokiyar hamayya a karon farko a tarihin gasar.…