Za a buga wasan karshe a Copa del Rey na bana tsakanin Athletic Bilbao da Real Mallorca ranar Asabar a filin wasa Estadio La Cartuja.Athletic Bilbao ta kawo wannanzagayen bayan da ta doke Atletico Madrid 3-0 ranar 29…
An bayar da rahoton cewar Liverpool da Chelsea na shirin sanar da Real Madrid cewar za su taya Vinicius Junior, domin ya koma buga Premier League kan £171m.Mai shekara 23 ya koma Santiago Bernabeu da taka leda daga…
An kama tsohon shugaban hukumar kwallon kafar Spain, Luis Rubiales ranar Laraba kan zargin rashawa da cin hanci.Daga baya an sake shi, bayan da aka tsara shi a birnin Madrid.Ana zargin ya karbi wani kaso mai tsoka…
Kungiyar Real Madrid za ta buga wasa biyar a cikin sabon watan Afirilun kakar bana, wadda take shirin lashe La Liga da Champions League.Real din za ta fafata a wasan daf da na kusa da na karshe a…
La Liga ta sanar da rana da lokacin da za a buga wasa tsakanin Real Sociedad da Real Madrid.A ranar Real Madrid za ta ziyarci Sociedad a wasan mako na 33 da karfe 5:00 agogon Nigeria ranar Asabar…
Dan kwallon tawagar Germany da Bayern Munich, Leroy Sané ya ce bai san gurbin da koci, Julian Nagelsmann zai yi amfani da shi ba a Euro 2024 da zasu karbi bakunci.Fifa ta dakatar da Sane daga buga wasa uku,…
Da zarar an kammala wasa tsakanin kasa da kasa, Real Madrid za ta fafata a wasu fafatawar mai mahimmaci a gasar La Liga da kuma Champions League.Cikin wasannin za ta yi guda uku a Santiago Bernabeu da ya…
Wasu rahotanni na cewar Real Madrid za ta kara wa Toni Kross kwantiragin kaka daya.Mai shekara 34 yana daga cikin kashin bayan kungiyar a kakar nan, wanda ya yi mata wasa 38 a dukkan fafatawa da cin kwallo…
Likitoci sun kammala yi wa golan Real Madrid, Thibaut Coutois tiyata, zai kuma ci gaba da yin jinya.Tun farko mai shekara 31 dan kasar Belgium bai buga wa Real Madrid wasa ko daya ba a kakar nan, bayan…
Villareal na son daukar dan kwallon Manchester United, Facundo Pellistri.Mai shekara 22 yana buga wa Man United wasa a bana, wanda ya yi karawa 13 a dukkan fafatawa, amma bai ci kwallo ba ya bayar da daya aka…