Za a ci gaba da wasannin mako na 18 a gasar Premier League, wadda za a yi karawa bakwai ranar Asabar da wasa daya ranar Lahadi.Arsenal ce ta daya a kan teburi da maki 39 iri daya da…
Za a buga wasan karshe a gasar kofin duniya ta zakarun nahiyoyi da ake buga wa a Saudi Arabia ranar Juma’a.Za a fafata ne tsakanin Manchester City mai rike da kofin zakarun Turai da Fluminense mai rike da…
Wasu rahotanni na cewar Arsenal ba za ta bari Jakub Kiwior ya je ya buga wasannin aro a wata kungiya a Janairu ba.Dan kasar Poland ya buga wa Gunners wasu wasan tun bayan da ya koma Emirates daga…
Za a buga wasan daf da karshe a Fifa World Club Cup tsakanin Manchester City da Urawa Red Diamonds ranar Talata.Manchester City ita ce mai rike da Champions League, ita kuwa Urawa ta lashe Asia Cup na bara.…
Arsenal da Brighton za su kece raini a Emirates ranar Lahadi a wasan mako na 17 a gasar Premier League.Gunners tana ta biyu a kan teburi da maki 36 da tazarar maki daya tsakaninta da Liverpool ta daya…
Lionel Messi da Erling Haaland da Kylian Mbappe, sune ukun da suka rage da ke takarar gwarzon dan kwallon Fifa na 2023.Messi, wanda ya lashe kyautar fitatcen dan kwallon kafa a 2022, ya ja ragamar Argentina ta lashe…
Wasu rahotanni na cewa dan kwallon tawagar Nigeria, Victor Osimhen ya amince da kwantiragin ci gaba da taka leda a Napoli.Dan wasan ya koma buga a Serie A daga Lille a 2020, wanda kwantiraginsa zai kare a karshen…
Kociyan AC Milan, Stefano Pioli ya ce bai san Sandro Tonali yana yin caca ba, kafin a sayar da shi ga Newcastle United a bana ba.Tonali, mai shekara 23 ya koma England da taka leda daga Milan kan…
Zlatan Ibrahimovic ya sake komawa AC Milan amma a matakin mai bayar da shawara ga masu kungiyar, RedBird Capital Partners.Cikin aikin da mai shekara 42 zai yi, sun hada da samo sabbin masu zuba jari da tallata kungiyar…
Romelu Lukaku ya ci kwallo, amma an yi masa jan kati a wasan da Roma ta tashi 1-1 da Fiorentina a Serie A ranar Lahadi.Roma ce ta fara cin kwallo a minti na biyar da take leda a…