Tawagar Poland ta hana Wales kai wa gasar cin kofin nahiyar Turai karo na uku a jere, bayan da suka buga wasan neman gurbin shiga Euro 2024.Tawagogin sun tashi 0-0 a fafatawar da suka yi a Cardiff ranar…
Har yanzu Napoli ba ta yanke shawara ko za ta dauki dan wasan Bournemouth, Hamed Traore, wanda ke yi mata wasannin aro.Bayan da Bournemouth ta dauki aron Traore daga Sassuolo a Janairun 2023, an hada da yarjejeniyar sayar…
Koci, Massimiliano Allegri ya bukaci ‘yan wasan Juventus da su cire hankalinsu ga fatan lashe Serie A na bana, bayan da suke shirin ziyartat Salernitana ranar Lahadi.Nasarar da Inter ta yi na doke Verona ranar Asabar, ya sa…
Fabio Carvalho ya bar RB Leipzig ya koma Liverpool tun kan yarjejeniyar buga wasannin aro a Jamus ya kare, kamar yadda kungiyoyin biyu suka sanar.Carvalho ya koma Leipzig domin buga wasannin aro kan fara kakar bana, ya yi…
Barcelona ta sanar da daukar Vitor Roque kan yarjejeniyar da za ta kare a kungiyar Camp Nou zuwa karshen Yunin 2031.Tun farko an tsara Rogue zai koma Camp Nou a karshen kakar 2024, amma yanzu zai iya buga…
Ranar Alhamis, kociyan South Korea, Jurgen Klinsman ya bayyana dan wasan Tottenham, Son Heung-min a matakin wanda zai ja ragamar tawagar zuwa Asian Cup na bana.Rabonda kasar ta lashe babban kofin nahiyar tun bayan shekara 64.Dan wasan…
Inter Milan na duba yiwuwar daukar dan kwallon Manchester United, Anthony Martial da na Chelsea, Armando Broja.Inter, wadda ta kai wasan karshe a bara a Champions League tana taka krawar gani a bana, wadda ita ce ta daya…
Maurico Pochettino bai yadda cewar rashin da’ar ‘yan wasa ce ta kai Chelsea ba ta kokari a Premier League ba, wadda ke kan gaba a karbar katin gargadi da yawa a bana.Chelsea ta karbi kati mai ruwan dorawa…
Kungiyar Arsenal ce ta daya a kan teburin Premier League, bayan kammala wasa 18 a kakar bana.Hakam na nufin Gunners ce ke kan gaba tun kafin Kirsimeti karo na biyu kenan a jere.Kawo yanzu Gunners ta ci…
Rebecca Welch ta zama mace ta farko da ta yi rafli a gasar Premier League wasan Fulham da Burnley a Craven Cottage ranar Asabar.Welch, mai shekara 40 daga Washinghton da ke Arewacin England tana aiki a hukumar lafiya…