Kociyan Manchester United, Erik Ten Hag ya ce zai sayo mai cin kwallaye da zarar an kammala kakar bama.Tun farko kociyan dan kasar Netherlands ya ce masu buga masa gurbin cin kwallaye sun wadatar da kungiyar.To amma…
Dan wasan Manchester City, Rodri yana yana tsara yadda zai hutu a kakar nan, bayan da kungiyarsa ke fatan kare lashe uku karo na biyu a jere.Mai shekara 27 ya buga wa City wasa na 41 a Champions…
Real Madrid ta tashi 3-3 da Manchester City a wasan farko zagayen quarter finals da suka kece raini ranar Talata a Santiago Bernabeu.City ce ta fara cin kwallo da fara wasa ta hannun Bernardo Silva a bugun tazarar…
Lionel Messi ya ci kwallo a wasan da Inter Miami ta tashi 2-2 da Colorado, wasan farko da kyaftin din Argentina ya buga bayan kammala jinya.Tsohon dan wasan Barcelona bai yi wa Inter Miami wasa hudu ba sakamakon…
AC Milan ta doke Lecce 3-0 ranar Asabar a gasar Serie A, ta kara jaddada zama a mataki na biyu a teburi a fatan da take na samun gurbin Champions League na badi.Milan ta fara cin kwallo ta…
Manchester United za ta karbi bakuncin Liverpool a wasan mako na 32 a Premier League ranar Lahadi a Old Trafford.Aranar ce Mohammed Salah zai yi fatan kafa tarihi biyu a cin Manchester United kwallaye a Premier Leahue.Kungiyar…
Chelsea ta yi nasarar cin Manchester United 4-3 a wasan mako na 31 a gasar Premier League ranar Alhamis a Stamford Bridge.Kungiyar da Mauricio Pochettino ke jan ragama ta fara cin kwallo ta hannun Conor Gallagher daga baya…
Chelsea za ta karbi bakuncin Manchester United a wasan mako na 31 a Premier League da za su kara ranar Alhamis a Stamford Bridge.Ranar 6 ga watan Disambar 2023, United ta doke Chelsea 2-1 a Old Trafford, wadda…
An umarci Trabzonspor ta buga wasa shida ba 'yan kallo, bayan rikicin da ya barke a makon jiya a gasar Turkiya da Fenerbahce ta yi nasara.Magoya baya da yawa ne suka shiga fili suka farma 'yan wasan Fenerbahce…
Kociyan Paris Saint-Germain, Luis Enrique ya ce ya gaji da amsa tambaya kan dalilin da yake fara wasa ba tare da Kylian Mbappe ko kuma canja shi a wasanni.Tun bayan da kyaftin din tawagar France ya sanar da…