Mai horar da AC milan, Stefano Pioli ya fadi dalilin da ya ajiye Samuel Chukwueze a benci a wasan Juventus a gasar Serie A.Juventus, wadda ta karbi bakuncin AC Milan ranar Asabar 27 ga watan Afirilu sun…
Ranar Asabar da Lahadi za a ci gaba da wasannin mako na 35 a gasar Premier Legue, inda za a yi karawa 10 a filaye da dama a England.Arsenal ce ta daya a kan teburi da maki 77,…
Wasu rahotanni na cewar Chelsea ta tuntubi RB Leipzig kan ko za a sayar mata da Castello Lukeba.Dan wasan ya fara daga matasan Lyon daga baya ya yi mata wasa 68 tare da manyan 'yan wasanta a Ligue…
Inter Milan ta lashe Serie A na bana na 20 jimilla, bayan da ta doke abokiyar hamayya AC Milan 2-1 ranar Litinin.Wasa ne na hamayya da aka yi a San Siro da ake kira Derby della Madonnina tsakanin…
Kungiyar Inter Milan ta ce kociyanta, Simone Inzaghi zai ci gaba da jan ragamarta, ba zai koma Bayern Munich ba da horar da tamaula.Inzghi ya dora Inter a turbar lashe Scudetto na farko a wajensa na 20 a…
Kocin AC Milan, Stefano Pioli na fatan doke Inter Milan kan dalilai da yawa a wasan mako na 34 za su kara a Serie A ranar Litinin.An yi wa da Milan a Europa League ranar Alhamis a hannun…
Mahukuntan gasar Premier League sun sanar da wadanda za su busa wasannin mako na 34 da a buga har da wasan Wolves da ArsenalRanar Asabar wasa uku za a kara, sannan a yi fafatawa hudu ranar Lahadi a…
Manchester City ta buga wasa na 28 a dukkan karawa ba tare da an doke ta ba a dukkan fafatawa, bayan da ta tashi 1-1 da Real Madrid a Etihad.Real Madrid ta kai zagayen daf da karshe a…
Arsenal ta kasa amfana da damar da ta samu ta darewa kan teburin Premier League, bayan da Aston Villa ta doke ta 2-0 a wasan mako na 33 ranar Lahadi a Emirates.Aston Villa, karkashin tsohon kociyan Gunners, Unai…
Wasu rahotanni na cewar Luka Modric bai fayyace makomarsa ba a Real Madrid ba, duk cewar nan da wata biyu kwantiraginsa zai kare a Santiago Bernabeu.Dan kasar Crotia an tursasa masa ya amince an rage masa rawar da…