Tawagar kwallon kafar mata ta Nigeria, Super Falcons za ta fara wasan a cikin rukuni da Brazil a gasar Olympic da birnin Paris zai karbi bakunci a bana.Nigeria da Brazil za su fara fafatawa ranar Alhamis da yammaci…
Tawagar kwallon kafa ta mata ta Nigeria ta samu gurbin shiga gasar Olympic, bayan da ta je ta tashi ba ci a South Africa ranar Talata.Karon farko da Super Falcons za ta buga tamaula a Olympic tun bayan…
Tawagar kwallon kafa ta mata ta Nigeria ta ziyarci Africa ta Kudu, domin buga wasa na biyu na neman shiga gasar Olympic ranar Talata da birnin Paris zai karbi bakuncin kakar bana.Ranar Juma'a suka buga wasan farko a…
Georgia za ta buga gasar cin kofin nahiyar Turai a karon farko a tarihi, bayan da ta samu daya daga gurbi ukun da ya rage na shiga Euro 2024 da za a yi a Jamus.Itama Ukraine ta samu…
Sama da 'yan kallo 1,600 daga England da Wales aka umarce su da su mika fasfo dinsu, domin ba za a bari su je kallon gasar cin kofin nahiyar Turai ta Euro 2024 ba a Jamus.An bukaci da…
Mai masaukin baki, Ivory Coast ta sanar da wadanda za su buga mata gasar cin kofi Afirka da za a yi a 2024.Kamar yadda hukumar kwallon kafar kasar ta sanar ranar Alhamis, ta gayyaci ‘yan kwallo 27 a…
Za a koma buga babbar gasar tamaula ta Turkiya ranar 19 ga watan Disamba.An tsayar da wasannin bayan da shugaban kungiyar MKA Ankaragucu, Faruk Koca ya shiga fili ya naushi alkalin wasa, Halil Umut Meler.Lamarin ya faru…
Afirka ta Kudu ta hakura da neman izinin karar bakuncin gasar kofin duniya ta mata da za a yi a 2027.Kasar ta ce lokaci ya kure mata ba za ta iya gabatar da tsare-tsaren yadda za ta gudanr…
Ivory Coast ta doke Seychelles 9-0 a Abidjan ranar Juma’a ta kafa tarihin cin kwallaye da yawa a Afirka a wasan neman shiga gasar kofin duniya.Dan wasan Borussia Dortmund, Sebastien Haller ya fara cin kwallo minti na 20…