Dan wasan Chelsea Cole Palmer bai yi atisaye ba ranar Litinin, sakamakon rashin lafiya da ya yi fama, kenan da kyar idan zai fuskaci Arsenal ranar Talata.Arsenal za ta karbi bakuncin Chelsea a kwantan wasan Premier League a…
Tudun Wada United ta yi nasarar cin Famours Spiders 3-1 a wasa na biyu a cikin rukuni a gasar Nigeria Nationwide League One ranar Litinin.Tudun Wada United wadda ta lashe Nigeria Amateur League Division Two a bara ta…
Liverpool ta doke Fulham 3-1 a wasan mako na 34 a Premier League da suka kara a Craven Cottage ranar Lahadi.Liverpool ce ta fara cin kwallo ta hannun Trent Alexander-Arnold a bugun tazara, kuma karo na shida a…
Manchester United ta kai wasan karshe a FA Cup na kakar nan, bayan da ta fitar da Coventry City a bugun fenariti a Wembley ranar Lahadi.Tun farko United ce ta fara zura uku a raga ta hannun Scott…
Tudun Wada United za ta kara da Famous Spiders a wasa na biyu a cikin rukuni a Nigerian Nations Wide League rukunin farko.United, wadda ta tashi 1-1 a wasan farko da Mumbayya FC a daura jihar Katsina, za…
Kungiyar Arsenal ta dare kan teburi na Premier League, bayan da ta ci Wolverhampton 2-0 a Molineux a wasan mako na 34.Gunners ta ci kwalon farko ta hannun Leandro Trossard da kuma Martin Odegaard.Hakan ya sa Arsenal…
Kociyan Coventry City, Mark Robins ya ce Manchester United ce take da damar kai wa zagayen karshe a FA Cup da za su kara ranar Lahadi zagayen daf da karshe a Wembley.Kungiyar da ake kira Sky Blues na…
Manchester City ta kai wasan karshe a FA Cup, bayan da ta yi nasara a kan Chelsea da ci 1-0 ranar Asabar a Wembley.Wannan shi ne karo na uku da za su fafata a bana, bayan da suka…
Harry Kane ya ci kwallo na 33 a Bundesliga, yayin da Thomas Mueller ya zura biyu a raga a wasan da Bayern Munich ta je ta dura 5-1 a ragar Union Berlin ranar Asabar.Mako daya kenan da Bayern…
Manchester City da Chelsea za su kara a FA Cup zagayen daf da karshe ranar Asabar a Wembley.Wannan shi ne karo na uku da za su fafata a bana, bayan da suka fara tashi 4-4 a Premier League…