Dan wasan Manchester United, Rasmus Hojlund da Christian Eriksen sun hakura da bugawa Denmark wasan neman shiga Euro 2024, sakamkon jinya da suke yi.‘Yan kwallon biyu sun ji rauni ne a karawar Premier League da United ta ci…
Ranar Lahadi aka kammala wasannin mako na 12 a gasar Ligue 1 ta faransa, inda Paris St Germain ke kan teburi.PSG, wadda ta yi nasara a wasa takwas daga 12 da ta buga da canjaras uku aka doke ta…
Damben gasa da aka buga a safiyar Lahadi a gidan wasa na Idris Bambarewa, inda Bahagon Ali Kawoji Guramada ya doke Rabe Bahagon Ebola.
A jiya Kano Pillars ta doke Enyimba da ci 1-0 a wasan mako na takwas a gasar Firimiya ta Nigeria da suka kara a Sitadiya ta Kofar Mota.Da wannan sakamakon Kano Pillars mai maki 12 ta koma ta…
Liverpool ta hada maki 27 tana mataki na biyu a teburin Premier League iri daya da na Arsenal ta uku da Manchester City ta daya.Liverpool ta doke Brentford 3-0 a wasan mako na 12 a gasar Premier League…
Kano Pillars za ta kara da Enyimba a wasan mako takwas a Firimiyar Najeriya a filin wasa na Sani Abacha da ke kofar mata ranar Lahadi.Kafin nan ranar Asabar Doma United za ta karbi bakuncin Akwa United a…
Hukumar kwallon kafa ta Ingila ta ce ba za ta dauki matakin hukunta Raheem Sterling ba, bayan da aka tuhumeshi da jifan 'yan kallo.An duba wani faifan bidiyo a lokacin da Chelsea take murnar cin kwallon farko da…
An sako mahaifin Luis Diaz, kusan mako biyu da wasu suka sace shi, kamar yadda hukumar kwalon kafar Colombia ta tabbatar.An dauke Luis Manuel Diaz da mai dakinsa, Cilenis Marulanda kwana 12 da ya wuce, daga baya aka…
Anthony Taylor zai busa wasan Premier League ranar Lahadi a karawar da Chelsea za ta karbi bakuncin Manchester City, duk da an yi masa hukuncin komawa busa gasar Championship.An hukunta tashi ne, bayan fenaritin da ya bai wa…
Ranar Laraba Bayern Munich za ta karbi bakuncin Galatasaray a wasa na hurhudu a rukunin farko a Champions League.Kungiyar da ke rike da Bundesliga ta yi wasa 37 a jere a cikin rukuni ba tare da an doke…