Babbar gasar kwallon kafa ta Saudi Arabia za ta ci gaba da zawarcin fitattun ‘yan kwallon kafa a fadin duniya.Hakan ya fito daga bakin Mike Emenalo, mai kula da dauko ‘yan wasan tamaula zuwa gasar ta Saudi Arabia.…
Tawagar kwallon kafa ta Ingila za ta kara da ta Malta ranar Juma’a a wasan neman shiga Euro 2024.Tun bayan da Ingila ta doke Italiya a watan jiya ta samu tikitin shiga wasannin da Jamus za ta shirya…
Kyaftin din Jamus, llkay Gundogan zai buga wasan sada zumunta da Turkiya, karon farko da zai fuskanci kasar da aka haifi iyayensa.Ranar Asabar tawagar Jamus za ta fafata da ta Turkiya a wasan sada zumunta a shirin da…
Liechtenstein za ta karbi bakuncin Portugal a filin wasa na Rheinpark a karawar neman shiga Euro 2024 da za su fafata ranar Alhamis.Mai masaukin baki ta yi rashin nasara a wasa takwas da ta yi a cikin rukuni,…
Super Eagles da Lesotho sun tashi 1-1 ranar Aalhamis a wasan farko a cikin rukuni, domin neman shiga gasar kofin duniya da za a yi a 2026.Kungiyoyin biyun sun je hutu ba ci, bayan da suka koma…
Ranar Laraba aka buga kwantan wasan Firimiyar Nageria inda aka yi wasa biyu, ciki har da wanda Doma United ta ci Enyimba 1-0 a Gombe.Doma ta ci kwallon ne ta hannun Hillary Ekawu a minti na 17 da…
Union Berlin ta kori kociyanta, Urs Fischer bayan da kungiyar ba ta taka rawar gani a kakar bana.Kungiyar ta kasa cin wasa 14, sannan ta koma ta karshen teburin Bundesliga.A wata sanarwa ta kungiyar ta fitar ‘’Union…
Hukumar kwallon kafa ta Turai, UEFA ta kaddamar da kwallon da za a buga a gasar cin kofin nahiyar Turai, Euro 2024 ranar Laraba.An gudanar da bikin na musamman a gaban filin wasa da ake kira Olympic a…
Hukumar kwallon kafa ta Afirka, Caf za ta kaddama da fara sayar da tikitin kallon gasar kofin Afirka ta 2024 ta yanar gizo a karshe mako.Wannan shi ne karon farko da hukumar za ta bayar da damar da…
Golan tawagar Jamus, Manuel Nuer shi ne babban bakon da zai gabatar da samfurin kwallon da za a buga a Euro 2024.Za a gabatar da kwallon a ranar Laraba, wadda kamfanin Adidas ya kere da za a murza…