Dan kwallon tawagar France, Kylian Mbappe ya sanar da cewar zai bar Paris St-Germain a karshen kakar nan.Mbappe, mai shekara 25, ya sanar da hakan a wani bidiyon da ya saka a kafarsa ta sada zumunta.Kwantiragin Mbappe…
Watakila dan wasan Manchester City, Erling Haaland ya lashe kyautar gwarzon Premier League na bana, kuma na biyu a jere.An kara zabar dan kwallon mai shekara 23, domin sake takara a bana har da takwaransa na City, Phil…
Olympiacos za ta buga wasan karshe a filinta a Conference League da Fiorentina bayan da ta ci Aston Villa 2-0 ranar Alhamis.Kenan ta kai zagayen gaba da cin kwallo 6-2 gida da waje, karon farko da za su…
Bayern Leverkusen ta yi wasa 49 a jere ba a doke ta ba, kuma ta kai wasan karshe a Europa League, bayan da ta tashi 2-2 a gidan Roma ranar Alhamis.Josip Stanisic ne ya farkewa kungiyar Jamus kwallon…
An kusan fara gasar cin kofin nahiyar Turai karo na 17, wato Euro 2024, inda German za ta karbi bakuncin wasannin bana da za ta kara tsakanin tawaga 23.Za a fara bude labulen gasar daga 14 ga watan…
Borussia Dortmund ta samu gurbin buga wasan karshe a Champions League, bayan da ta doke Paris St Germain da cin 1-0 a Parc des Prince.Kungiyar Jamus ta kai wannan matakin, bayan da ci 1-0 a ranar Laraba ta…
Thiago Silva ya amince zai koma tsohuwar kungiyarsa Fluminense, ya amince da kwantiragin kaka biyu da zarar yarjejeniyarsa ta kare a Chelsea a karshen bana.Mai shekara 39 zai koma Brazil da taka leda, kungiyar da ya buga wa…
Crystal Palace ta doke Manchester United 4-0 a wasan mako na 36 a Premier League da suka kara a Selhurst Park ranar Litinin.Wannan shi ne karo na uku da suka fafata a bana, bayan da United ta ci…
Union Berlin ta kori kociyanta Nenad Bjelica ranar Litinin duk da cewar shugaban kungiyar yana goyon bayansa.Union ta yi rashin nasara 4-3 da wadda take kasan teburi Bochum ranar Lahadi, wadda take mataki daya daya tsakani daga 'yan…
Liverpool ta doke Tottenham 4-2 a wasan mako na 36 a Premier League da suka kara ranar Lahadi a Anfield.Mohamed Salah ne ya fara cin kwallo, sai Andrew Robertson ya kara na biyu, sannan Cody Gakpo ya ci…