Da tuni hukumar kwallon kafar Najeriya ta sallami koci, Jose Peserro da tana da kudin biyan hakkinsa, in ji wani babban jami’in Nff, Nse Essien.Super Eagles ta fara wasannin neman shiga gasar cin kofi duniya da kafar hagu,…
Najeriya ta tashi 1-1 da Zimbabwe a wasan neman shiga gasar kofin duniya da suka kara a Rwanda ranar Lahadi.Tun kan hutu aka ci Super Eagles ta hannun Walter Musona, bayan da suka koma zagaye na biyu ne…
Kieran Trippier ya hakura da wasan da Ingila za ta buga da Arewacin Macedonia ranar Litinin.Hukumar kwallon kafar Ingila ta sanar cewar mai tsaron bayan mai shekara 33 ba zai yi wasan karshe a cikin rukuni a neman…
Ranar Asabar Sadio Mane ya buga wa Senegal wasa na 100 a karawar da ta doke South Sudan 4-0.Sun buga wasan neman shiga gasar cin kofin duniya da za a yi a 2026 da Amurka da Canada da…
Tawagar kwallon kafa ta Najeriya za ta kara da ta Zimbabwe a wasa neman shiga gasar cin kofin duniya da za a yi a 2026.Wannan shi ne wasa na bibiyu da za a buga a cikin rukuni, inda…
Dan kwallon Real Madrid, Vinicius Junior ya ce da kyar ne idan zai iya buga wasan da Brazil za ta yi a daren Talata.Brazil za ta karbi bakuncin Argentina a karawar neman shiga gasar cin kofin duniya da…
Tawagar kwallon kafa ta Morocco tana da ‘ya wasa hudu daga 10 da ke takarar gwarzon dan kwallon Afirka na 2023.‘Yan wasan sun hada da mai tsaron raga, Yassine Bounou da mai tsare baya, Achraf Hakimi da mai…
Dan wasan Real Madrid, Eduardo Camavinga ya ji rauni a gwiwar kafa a lokacin da yake atisaye a tawagar Faransa.Kamar yadda Faransa ta sanar ranar Juma’a dan wasan ya ji rauni a gwiwar kafarsa ta hagu a lokacin…
Portugal ta je ta doke Liechtenstein 2-0 a wasan neman shiga gasar nahiyar Turai da za a yi a Jamus wato Euro 2024.Cristiano Ronaldo ne ya fara zura kwallo kuma na 128 kenan da ya ci wa Portugal,…
Hukumar kwallon kafa ta Ingila ta tuhumi Mikel Arteta kan kalaman da ya yi, bayan wasa da Newcastle a farkon watan nan.Newcastle United ce ta doke Arsenal 1-0 a St James Park ta takawa Gunners burki, wadda ba…