Timo Werner ba zai buga wa RB Leipzig Champions League ba a karawa da Manchester City ranar Talata a Etihad.Dan kwallon na jinya, wanda bai yi wa kungiyar wasan da ta je Wolfsburg aka doke ta 2-1 a…
Turmi uku suka buga tsakanin Ilele da Bahagon Ali Kawoji a Marabar 'Nyanya amma bai yi kisa ba.Lahadi biyu baya, Bahagon Ali Kawoji ya buge Dan Aliyu na Arewa da kuma Rabe Shagon Ebola.
Ranar Talata Paris St Germain za ta karbi bakuncin Newcastle United a wasan Champions League.Wannan shi ne karo na biyu da kungiyoyin za su hadu a tsakaninsu, bayan wanda Newcastle ta ci 4-1 a St James Park ranar…
Watakila Liverpool ta dauki dan kwallon Bayern Munich, Leroy Sane a watan Janairu.Ana ta rade-radi kan makomar dan kwallon tawagar Jamus a Munich, bayan da kwantiraginsa zai kare a karshen 2025.Ana cewa Manchester City na fatan sake…
An bai wa Sergio Ramos jan kati kuma na 29 a tarihin taka ledarsa a wasan da Real Sociedad ta ci Sevilla 2-1.Ranar Lahadi Sevilla ta ziayrci gidan Real Sociedad wasan mako na 14 a gasar ta Spain.…
Alkalin wasan tamaula, Felix Brych ya ji rauni a lokacin da yake busa wasa a Bundesliga ranar Asabar.Brych ya yi alkalancin babbar gasar tamaula ta Jamus karo na 344 a fafatawar da Stuttgard ta ci Eintracht Frankfurt 2-1.…
Everton za ta karbi bakuncin Manchester United a wasan mako na 13 a Premier League da za su kara a Goodison Park ranar Lahadi.United mai maki 21 tana ta takwas a kan teburin Premier League, ita kuwa Everton…
Bahagon Kawoji ya yi nasara ta biyu a damben Lahadi, wanda ya fara buge Rabo Bahagon Ebola a Marabar 'Nyanya a jihar Nasarawa Nijeria.
Erling Haaland ya ci kwallo a wasan da Manchester City ta tashi 1-1 da Liverpool ranar Asabar a wasan mako na 13 a Premier League.Dan wasan tawagar Norway ya ci kwallon a minti na 22 da fara wasan…
Harry Kane ya zama na farko a Bundesliga da ya ci kwallo 18 a wasa 12 da fara kakar bana a Bayern Munich.Hakan na nufin kyaftin din tawagar Ingila, ya haura tarihin da Gerd Muller ya kafa na…