Kungiyar Adana Demirspor da Patrick Kluivert sun raba gari, sakamakon kasa taka rawar gani a gasar Turkiya ta bana.Wasa daga ta ci daga shida da ta buga a baya-bayan nan a lik din Turkiya.Kungiyar ta sanar cewar…
Mikel Arteta ya ce gasar Premier League ta sake salo daga wasannin da aka buga a bara.Arsenal, wadda ke fatan bayarda tazarar maki biyar a teburi, za ta ziyarci Luton Town a wasan mako na 15 ranar Talata.…
Ranar Litinin an ci gaba da sayar da tikitin kallon gasar nahiyar Turai, Euro 2024 da Jamus za ta karbi bakunci.An samar da tikiti miliyan daya a wasannin cikin rukuni, bayan da aka samu tawaga 21 da suka…
Kadan ya rage Bayern Leverkusen ta rasa gurbinta na farko a Bundesliga, bayan da ta tashi 1-1 da Borussia Dortmund ranar Lahadi.Borussia Dortmund ce ta fara cin kwallo a minti na biyar da take leda ta hannun Julian…
Arsenal za ta karbi bakuncin Liverpool a zagaye na uku a FA Cup a watan gobe.Tsakanin kungiyoyin sun lashe FA Cup guda 22 a tsakaninsu.Wannan shi ne karon farko da za su fuskanci juna a kofin tun…
Barcelona za ta karbi bakuncin Atletico Madrid a wasan mako na 15 a LaLiga ranar Lahadi a Montjuic.Wannan shi ne karo na uku da za su fafata a filin, bayan haduwa a LaLiga da kuma a Super Cup…
Scotland za ta kara da Jamus a wasan bude Euro 2024, bayan da aka raba jadawalin gasar da za a buga a badi.Sauran da ke rukunin farko sun hada da Hungary da kuma Switzerland.England tana rukuni na…
Duk tawagar da ta lashe gasar nahiyar Turai, Euro 2024, za ta karbi ladan Yuro miliyan takwas kamar yadda Uefa ta sanar ranar Asabar.Wannan sanarwar ta fito a shirin da ake na gudanar da jadawalin wasannin da Jamus…
An soke wasan Bayern Munich da ya kamata ta buga da Union Berling ranar Asabar a Bundesliga.Hakan ya biyo bayan rashin kyaun yanayi, bayan da dusar kankara ta yi ta zuba.Bayern Munich ta ce saboda hadarin da…
Arsenal ta ci gaba da zama ta daya a teburin Premier League, bayan da ta doke Wolverhampton 2-1 ranar Asabara Emirates.Bukayo Saka ne ya fara ciwa Gunners kwallo, sannan Martin Odegaard ya kara na biyu a wasan mako…