Kocin Real Madrid, Carlo Ancelotti ya ce yana sa ran Vinicius Junior da Eduardo Camavinga za su koma taka leda cikin watan Janairun 2024.Vinicius yana jinya tun bayan da ya ji rauni a wasan Brazil da Colombia a…
Dan wasan Manchester United, Harry Maguire ya zama gwarzon dan kwallon Premier League na watan Nuwamba.Kenan ya zama mai tsaron baya na 15 a babbar gasar tamaula ta Ingila da ya lashe kyautar.Maguire ya ci kyautar bayan…
Robert Lewandowski ya ce yana jin zai ci gaba da taka leda zuwa shekara hudu nan gaba.Dan kwallon Barcelona, mai shekara 35 na fatan ci gaba da murza leda har zuwa lokacin da zai cika shekara 40 da…
Aston Villa ta yi nasara a kan Manchester City da cin 1-0 a Villa Park a wasan mako na 15 a Premier League.Leon Bailey ne ya ci wa Villa kwallon, saura minti 16 a tashi daga karawar ta…
Manchester United ta doke Chelsea 2-1 a wasan mako na 15 a gasar Premier League ranar Laraba a Old Trafford.United ta ci kwallayen ta hannun Scott McTominay, yayin da Chelsea ta zare daya ta hannun Cole Palmer.Hakan…
Bayern Munich ta cimma yarjejeniyar daukar dan wasan Granada, mai shekara 22, Bryan Zaragoza.Dan wasan zai koma kungiyar Bundesliga a kakar 2024/25, wanda zai saka hannu kan yarjejeniyar kaka biyar da za ta kare a karshen 2029.Kamar…
Arsenal ta je ta doke Luton Town 4-3 a wasan mako na 15 a gasar Premier League.Arsenal ta ci kwallayen ta hannun Gabriel Martinelli da Gabriel Jesus da Kai Havertz da kuma Declan Rice.Ita kuwa mai masaukin…
Hukumar kwallon kafa ta Jamus ta sanar da za a buga kwantan wasan Bundesliga tsakanin Bayern Munich da Union Berlin ranar 24 ga watan Janairu.Ranar Asabar da ta gabata ya kamata su kara a Allianz Arena, amma saukar…
Arsenal za ta je gidan Luton Town, domin buga wasan mako na 15 a gasar Premier League ranar Talata.Arsenal tana matakin farko a kan teburi da tazarar maki biyu tsakaninta da Liverpool ta biyu da maki uku tsakaninta…
Mai rike da kofi hudu, Al Hilal ta kammala wasannin cikin rukuni a matakin farko a Asian Champions League.Kungiyar Saudi Arabia ta doke Nassaji Mazandaran ta Iran da ci 2-1 ranar Litinin.Al Hilal ta ja ragamar rukuni…