Hukumar gudanar da Premier ta Nigeria ta zabi fili biyar don fara gasar matasa ta ‘yan kasa da shekara 17.Za a fara wasannin a farkon watan Fabrairun 2024 a Lafia da Ekiti da Awka da Kaduna da kuma…
Za a kammala wasannin cikin rukuni a gasar Champions League ta bana ranar Laraba da karawa takwas.Za kuma a yi tata burza tsakanin rukuni na biyar zuwa na takwas, inda kowa zai yi wasa tare a ranar.Rukuni…
Borussia Dortmund ta karbi bakuncin Paris St Germain, domin buga wasan karshe a cikin rukuni a Champions League ranar Laraba.Dortmund ce ta daya a rukuni na shida da maki 10, sai kungiyar Faransa mai maki bakwai, bayan wasa…
Erling Haaland ba zai buga wa Manchester City wasan karshe a cikin rukuni a Champions League ba da ta je Red Stars Belgrade.A hira da Guardiola ya yi da ‘yan jarida ya sanar cewar ranar Alhamis Haaland zai…
An fitar da Manchester United a Champions League, kuma ba za ta je Europa League ba, sakamakon da Bayern Munich ta doke 1-0 a Old Trafford.Tun kan wasan ranar Talata Bayern Munich ta kai gurbin zagayen gaba, wadda…
Tawagar Jamus za ta buga wasan sada zumunta da France da Netherlands a cikin watan Maris din 2024.Germany za ta yi wasannin ne, domin gwada ‘yan wasan da za ta yi amfani da su a Euro 2024.Kasar…
Manchester United za ta karbi bakuncin Bayern Munich a wasan karshe a rukunin farko a Champions League ranar Talata.Bayern Munich ta kai zagayen gaba da maki 13, bayan wasa biyar a cikin rukuni, ita kuwa United tana ta…
Dan wasan tawagar Nigeria da Napoli, Victor Osimhen ya zama gwarzon dan kwallon kafar Afirka na 2023.Ya lashe kyautar a wani kasaitaccen biki da aka yi ranar Litinin a Marrakesh a Morocco.Osimhen, wanda ya lashe Serie A…
Dan Yalon Tula ya kashe Autan na Aisha a turmi na biyu a Marabar Nyanya a damben naira 100,000 ranar Lahadi.Karon farko da aka buge Autan na Aisha, bayan wata bakwai yana tsaye a gidan damben Bambarewa.
Ranar Talata da Laraba za a kammala wasannin cikin rukuni a gasar Champions League ta bana.Za kuma a buga wasa takwas ranar Talata a kammala da wasu takwas ranar Laraba.Za kuma a yi tata burza tsakanin rukunin…