Kociyan Brighton, Roberto de Zerbi ya ce ya yi korarin daukar Cole Palmer daga Manchester City a bara.Palmer ya zama kashin bayan Chelsea a kakar bana, bayan da kungiyar Stamford Bridge ta saye shi kan £42.5m daga City…
Aston Villa da Liverpool sun tashi 3-3 a wasan mako na 37 a Premier League da suka kara ranar Litinin a Villa Park.Wadanda suka ci wa Liverpool kwallayen sun hada da mai tsaron ragar Aston Villa, Emiliano Martinez…
Kociyan Bournemouth, Andoni Iraola ya saka hannu kna yarjejeniyar wata 12, domin ya ci gaba da horar da kungiyar zuwa karshen kakar 2025/26.Iraola mai shekara 41 ya koma kungiyar da horar da tamaula kan yarjejeniyar kaka biyu a…
Arsenal na ci gaba da fatan lashe Premier League na bana, bayan da ta je Old Trafford ta ci Manchester United 1-0 a wasan mako na 37 ranar Lahadi.Leandro Trossard ne ya ci kwallon a minti na 20…
Bayern Leverkusen ta doke Bochum, wadda ta kare da 'yan wasa 10 ranar Lahadi a Bundesliga ta kuma yi wasa 50 a jere a dukkan fafatawa ba tare da rashin nasara ba.Leverkusen ta fara cin kwallo ta hannun…
Holstein Kiel ya hau gasar Bundesliga a karon farko a tarinta, bayan tashi 1-1 da Fortuna Duesseldorf ranar Asabar.Kungiyar ta yi wannan fafutukar tun daga gasar Germany ta rukuni na hudu zuwa Bundesliga cikin kaka 10.Kiel ta…
Ranar Asabar Al Hilal ta lashe kofin babbar gasar tamaula ta Saudi Arabia na hudu cikin kaka biyar, bayan da Cristiano Ronaldo bai samu daukar ko daya ba.Al Hilal, wadda ta yi rashin neymar Junior a Oktoba, sakamakon…
Harry Kane ba zai yi wa Bayern Munich wasan karshe a gida a Bundesliga da za ta kara da Wolfsburg ba, wanda ke fama da ciwo baya.Wannan raunin ne ya sa ya fita a Champions League a karawa…
Burnley ta fice daga Premier League ta bana, bayan da Tottenham ta doke ta 2-1 ranar Asabar a wasan mako na 37.Kungiyar da Vincent Kompany ke jan ragama ta ui fatan cin Tottenham, domin ta samu damar ci…
Granada ta yi ban kwana da gasar La Liga ta bana ranar Asabar, bayan da Real Malorca ta ci Las Palmas 1-0.Kungiyar da take Andulusia za ta karbi bakuncin Real Madrid ranar Asabar, amma ta yi kasa zuwa…