Liverpool za ta karbi bakuncin Manchester United a wasan mako na 17 a Premier League ranar Lahadi a Anfield.Liverpool tana ta daya a kan teburi mai maki 37, ita kuwa Man United tana ta bakwai da maki 27.…
Kungiyar da Lionel Messi ke buga wa tamaula, Inter Miami ta sanar cewar za ta kara da mai rike da kofin gasar Japan, Vissel Kobe.Kyaftin din Argentina zai ja ragamar kungiyar da ke buga kwallon Amurka, MLS a…
Tun daga ranar Juma’a za a fara wasannin mako na 17 a Premier League, inda Nottingham Forest za ta karbi bakuncin Tottenham.Ranar Asabar kuwa wasa biyar za a buga, sannan a karkare da karawa hudu ranar Asabar.Liverpool…
Kociyan, Manchester United, Erik ten Hag ya ce ya mayar da hankali kan yadda kungiyar za ta koma kan ganiya, bayan da ake cewa ana daf da korar shi.Man United za ta kara da Liverpool ranar Lahadi a…
Pep Gurdiola baya jin Erling Haaland zai murmure ya buga wa Manchester City gasar Premier League ranar Asabar.Kociyan ya kara da cewar zai yi wuya Haaland ya yiwa kungiyar karawar da za ta yi a Fifa Club World…
Ranar Laraba aka kammala wasannin cikin rukuni a Champions League ta bana, an kuma samu 16 da za su buga zagaye na biyu.Kungiyoyin da za su buga wasannin zagaye na biyu sun hada da Arsenal, Atlético Madrid, Barcelona,…
Tawagar kwallon kafa ta Afirka ta Kudu, Bafana Bafana ta bayyana ‘yan wasa 50 da za ta tantance wadanda za su buga mata gasar kofin Afirka.Koci, Hugo Broos ne ya sanar da ‘yan wasan a shirin da kasar…
Dan kwallon Stuttgart, Deniz Undav shi ne aka zaba fitatcen dan wasan Bundesliga na watan Nuwamba.Ya yi takara a zaben da ‘yan kallo ke kada kuriya tare da dan wasan Bayern Munich, Harry Kane da Leroy Sane da…
Wasu rahotanni na cewar an bai wa Paris St Germain damar sayen Casemiro daga Manchester United a watan Janairu.Kan fara kakar 2022, Man United ta sayo dan kwallon tawagar Brazil kan £70m daga Real Madrid.Casemiro ya taka…
Hukumar kwallon kafa ta Ingila ba za ta hukunta kociyan Arsenal, Mikel Arteta ba, wanda ya yi kalamai kan ingancin alkalan Premier League.Lamarin ya faru ne bayan tashi wasan da Newcastle United ta ci Gunners 1-0 a wasan…