Manchester United ta yi rashin nasara ta 13 a dukkan karawa a bana, bayan da West Ham ta doke ta 2-0 a Premier League ranar Asabar.Karon farko da take buga kaka da rashin kokari tun bayan 1930/31 da…
Hukumar kwallon kafa ra Afirka, Caf ta fitar da sunayen wadanda za suyi alkalancin gasar kofin Afirka da za a yi a Ivory Coast a 2024.An bayyana mutum 68 da za su gudanar da aiki daga wasu kasashe…
Liverpool da Arsenal sun tashi 1-1 a wasan mako na 18 a Premuer League ranar Asabar a Anfield.Minti hudu da take leda Arsenal ta ci kwallo ta hannun Gabriel Magalhaes daga baya Mohamed Salah ya farke.A kakar…
Liverpool za ta karbi bakuncin Arsenal a wasan mako na 19 ranar Asabar a gasar Premier League a Anfield.Arsenal ce ta daya a kan teburi mai maki 39, iri daya da na Aston Villa ta biyu da tazarar…
Manchester City ta dauki kofin duniya na zakarun nahiyoyi, bayan da ta doke Fluminense ta Brazil 4-0 a Saudi Arabia.Minti daya da take leda Man City ta ci kwallo ta hannun Julian Alvarez daga nan Fluminense ta ci…
Inter Miami ta sanar da daukar Luis Suarez, tsohon dan kwallon Barcelona da Liverpool da Atletico Madrid da Ajax, domin ya buga mata tamaula a kakar 2024.Suarez dan kwallon tawagar Uruguay, wanda zai cika shekara 37 da haihuwa…
Za a ci gaba da wasan mako na 18 a Premier League tsakanin Aston Villa da Sheffield United a daren Juma'a..Sheffield, wadda a bana ta koma buga babbar gasar tamaula ta Ingila, itace ta karshen teburi ta 20…
Kungiyar Lionel Messi, Inter Miami za ta fara wasan farko da Real Salt Lake a gasar kwallon kafar Amurka ta badi.Za ta fara da karbar bakuncin wasan farko ranar 21 ga watan Fabrairu a Major League Soccer.Gasar…
Bayern Leverkusen ta doke Bochum 4-0 a wasan mako na 16 a gasar Bundesliga, inda Patrik Schick ya ci uku rigis.Kenan Leverkusen ta kammala zagayen farko ba tare da an doke ta ba da tazarar maki hudu tsakaninta…
Kylian Mbappe ya ci kwallo a ranar bikin haihuwarsa shekara 25, bayan da Paris Saint-Germain ta doke Metz 3-1 a Ligue 1 ranar Laraba.Da wannan sakamakon PSG, wadda take ta daya ta bayar da tazarar maki biyar a…