Eddie Howe ya ce wasan da Newcastle za ta buga da Paris St Germain, shi ne zai fayyace makomar kungiyar a Champions League.Ranar Talata Newcastle za ta fafata da PSG a wasa na biyar-biyar a cikin rukuni na…
Ranar Talata Paris St Germain za ta karbi bakuncin Newcastle United a wasan Champions League.Wannan shi ne karo na biyu da kungiyoyin za su hadu a tsakaninsu, bayan wanda Newcastle ta ci 4-1 a St James Park ranar…
Mauricio Pochettino ya ce Christopher Nkunku ba zai buga wasan da Chelsea za ta ziyarci Nwcastle ba.Ranar Asabar Newcastle United za ta karbi bakuncin Chelsea a wasan mako na 13 a Premier League.Dan wasan da Chelsea ta…
Kociyan Nottingham Forest, Steve Cooper ya sanar cewar Taiwo Awoniyi zai yi jinyar watanni.Dan wasan mai shekara 26 ya ji rauni a lokacin da yake buga wa Najeriya wasan neman shiga gasar cin kofin duniya.Awoniyi ya ci…
Birnin Atalanta da na Miami zai karbi bakuncin Copa America gasa ta 48 da a gudanar a Amurka a 2024.Gasar ana buga wa tsakanin kungiyoyi 10 daga Kudancin Amurka da wasu shida daga Arewacin kasar.Hukumar kwallon Kudancin…
Kociyan tawagar Ingila Gareth Southgate ya kalubalanci ‘yan wasa da su kai kasar matakin farko a kan gaba a taka leda a duniya.Tuni dai Ingila ta samu gurbin shiga buga Euro 2024, wadda za a saka sunanta cikin…
Dan wasan Real Madrid, Eduardo Camavinga ya ji rauni a gwiwar kafa a lokacin da yake atisaye a tawagar Faransa.Kamar yadda Faransa ta sanar ranar Juma’a dan wasan ya ji rauni a gwiwar kafarsa ta hagu a lokacin…
Babbar gasar kwallon kafa ta Saudi Arabia za ta ci gaba da zawarcin fitattun ‘yan kwallon kafa a fadin duniya.Hakan ya fito daga bakin Mike Emenalo, mai kula da dauko ‘yan wasan tamaula zuwa gasar ta Saudi Arabia.…
Ranar Lahadi aka kammala wasannin mako na 12 a gasar Ligue 1 ta faransa, inda Paris St Germain ke kan teburi.PSG, wadda ta yi nasara a wasa takwas daga 12 da ta buga da canjaras uku aka doke ta…