Paris St-Germain za ta fuskanci Lyon a wasan karshe a French Cup, bayan da Kylian Mbappe ya ci kwallon da PSG ta yi nasara a kan Rennes ranar Laraba a karawar daf da karshe.Mbappe skyaftin tawagar France ya…
Alkalan Premier League na ta tafka kura-kurai da yawa a kakar bana in ji kociyan Burnley, Vincent Kompany.Alkalin wasa, Darren England ya bai wa Kompany jan kati a wasan da aka tashi 2-2 tsakanin Chelsea da Burnley ranar…
Wata kotu a Spain ta sanar cewar za a iya bayar da belin Dani Alves da zarar ya biya £853,000.A watan jiya aka yankewa Alves hukuncin daurin shekara hudu da rabi, bayan da aka same shi da…
Kociyan tawagar kwallon kafar Japan, Hajime Moriyasu ya gayyaci dan wasan Brighton, Kaoru Mitoma cikin jerin ‘yan wasan da za su buga wa kasar Asian Cup a bana.Mai horar da Brighton, Roberto de Zerbi ya sanar a makon…
Hukumar kwallon kafa ta Peru ta sanar da nada dan kasar Uruguay, Jorge Fossati a matakin sabon kociyanta.Hukumar ta ce ta dauki kocin saboda kwarewar da yake da ita, domin ya kai kasar gasar kofin duniya da za…
Manchester United ta doke Aston Villa 3-2 a wasan mako na 19 a Premier League ranar Talata a Old Trafford.Tun farko Villa ta zura kwallo biyu a raga, haka suka je hutu, an ci Man United.John McGinn…
Manchester City ta dauki kofin duniya na zakarun nahiyoyi, bayan da ta doke Fluminense ta Brazil 4-0 a Saudi Arabia.Minti daya da take leda Man City ta ci kwallo ta hannun Julian Alvarez daga nan Fluminense ta ci…
Kylian Mbappe ya ci kwallo a ranar bikin haihuwarsa shekara 25, bayan da Paris Saint-Germain ta doke Metz 3-1 a Ligue 1 ranar Laraba.Da wannan sakamakon PSG, wadda take ta daya ta bayar da tazarar maki biyar a…
Kungiyar Liverpool ta ce bai kamata da aka jefi motar Manchester United ba, kafin su kara ranar Lahadi a Anfield.Liverpool da Manchester United sun tashi 0-0 a wasan mako na 17 a Premier League ranar Lahadi.Mahukuntan Liverpool…
Kociyan, Manchester United, Erik ten Hag ya ce ya mayar da hankali kan yadda kungiyar za ta koma kan ganiya, bayan da ake cewa ana daf da korar shi.Man United za ta kara da Liverpool ranar Lahadi a…