Ousmane Dembele da Kylian Mbappe kowanne ya ci kwallo bibiyu a wasan da Paris St-Germain ke daf da daukar Ligue 1, bayan cin Lorient 4-1 ranar Laraba.PSG za ta jira mako na gaba ta lashe babban kofin gasar…
Jose Mourinho ya ce ya gudanar da aiki a Manchester United da aka samu nasarori, amma bai samu goyon baya kamar yadda ake yi wa Erik Ten Hag ba.Mourinho ya lashe League Cup da Europa League a kakarsa…
Manchester United ta kai wasan karshe a FA Cup na kakar nan, bayan da ta fitar da Coventry City a bugun fenariti a Wembley ranar Lahadi.Tun farko United ce ta fara zura uku a raga ta hannun Scott…
Kociyan Coventry City, Mark Robins ya ce Manchester United ce take da damar kai wa zagayen karshe a FA Cup da za su kara ranar Lahadi zagayen daf da karshe a Wembley.Kungiyar da ake kira Sky Blues na…
Manchester City da Chelsea za su kara a FA Cup zagayen daf da karshe ranar Asabar a Wembley.Wannan shi ne karo na uku da za su fafata a bana, bayan da suka fara tashi 4-4 a Premier League…
An ci tarar Fenerbahce £98,450 an kuma bai wa Galatasaray cin kwallo uku da maki uku, bayan da kungiyar ta kauracewa wasan Turkish Super Cup ranar Lahadi.Fenerbahce ta saka 'yan wasanta 'yan kasa da shekara 19, sannan ta…
Kociyan Liverpool, Jurgen Klopp ya ce Trent Alexander-Arnold da Alisson da Diago Jota sun koma atisaye bayan jinya, amma ba a fayyace ko za su fuskanci Atalanta ba.Ranar Alhamis, Liverpool za ta karbi bakuncin Atalanta a wasan farko…
An kara kwashe maki biyu a Everton sakamakon karo na biyu da aka samu kungiyar da laifin karya dokar faduwa kasuwanci a Premier League.An amince kungiya ta fadi kasuwancin £105m cikin kaka uku, yayin da kwamiti mai zaman…
Bayern Munich ta sanar cewar ta gamsu da kwarewar kociyan tawagar Germany, Julian Nagelsman, domin maye gurbin Thomas Tuchel, amma tana tuntubar wasu masu horar da tamaula.Tuchel ya sanar cewar zai ajiye aikin jan ragamar Bayern Munich a…
Chelsea ta doke Manchester United 4-3 a wasan mako na 31 a Premier League a Stamford Bridge ranar Alhamis.Wasa na 12 da ta yi rashin nasara a Premier League kuma na 17 a dukkan fafatawa, karon farko da…