Kungiyar kwallon kafa ta Tudun Wada United za ta buga Nation Wide League a Daura a jihar Katsina, Nigeria, bayan an kammala shagulgulan bikin karamar Sallah.Kungiyoyi takwas ne za su kece raini a tsakaninsu a rukunin da yake…
Mai aikin rikon kwaryar kociyan Super Eagles, Finidi George zai kara jan ragamar tawagar wasan sada zumunta na biyu da Mali ranar Talata a birnin Marrakech a Morocco.Ranar Juma'a Super Eagles ta yi nasarar cin Ghana 2-1 a…
Tawagar kwallon kafa ta Nigeria ta bayyana ‘yan wasa 25 da za su buga mata gasar cin kofin Afirka da za a buga a 2024.Cikin ‘yan wasan har da kyaftin Ahmed Musa, wanda aka kara gayyata, wanda bai…
Hukumar gudanar da Premier ta Nigeria ta zabi fili biyar don fara gasar matasa ta ‘yan kasa da shekara 17.Za a fara wasannin a farkon watan Fabrairun 2024 a Lafia da Ekiti da Awka da Kaduna da kuma…
Tudun Wada United ta Kano ta lashe gasar NLO (NATIONAL LEAGUE ONE) bayan ta doke Palm Syrup dace 7-2 a Filin wasan Bwari ta Abuja a jiya asabar.Gasan NLO wanda babban kamfanin sadarwa na MTN da FirstCentral…
Doma United ta ci Kano Pillars 1-0 a wasan mako na 13 a gasar Firimiyar Nigeria ranar Asabar.Doma ta ci kwallon ta hannun Ekpenyong, kenan kungiyar ta yi wasa tara ba tare da an doke ta ba.Haka…
Super Falcons ta caskara Cape Verde da ci 5-0 a wasan farko a neman shiga gasar kofin nahiyar Afirka ta mata da za a yi a Morocco a badi.Wannan shi ne karon farko da Nigeria ta dura kwallaye…
Tawagar kwallon kafa ta mata ta Nigeria, Super Falcons za ta karbi bakuncin ta Cape Verde ranar Alhamis, domin buga wasan farko a neman shiga gasar kofin nahiyar Afirka.Tuni dai koci, Justin Madugu ya maye gurbin Asisat Oshoala…
Ranar Asabar za a buga wasan hamayya tsakanin Heartland da Enyimba a wasan mako na 10 a gasar Firimiyar Nigeria.Ranar Laraba Enyimba ta doke Bendel Insurance da ci 2-1 a kwantan wasan makon farko.Kawo yanzu Doma da…
Najeriya ta tashi 1-1 da Zimbabwe a wasan neman shiga gasar kofin duniya da suka kara a Rwanda ranar Lahadi.Tun kan hutu aka ci Super Eagles ta hannun Walter Musona, bayan da suka koma zagaye na biyu ne…