Hukumar kwallon kafa ra Afirka, Caf ta fitar da sunayen wadanda za suyi alkalancin gasar kofin Afirka da za a yi a Ivory Coast a 2024.An bayyana mutum 68 da za su gudanar da aiki daga wasu kasashe…
Shirye-Shirye sun yi nisa da Ivory Coast ke shirin karbar bakuncin gasar kofin Afirka a 2024.Hakan ne ya sa masu shirya wasannin ke fatan abinda ya faru a Kamaru a 2021 kada a maimaita shi a Ivory Coast.…
Tawagar kwallon kafa ta Afirka ta Kudu, Bafana Bafana ta bayyana ‘yan wasa 50 da za ta tantance wadanda za su buga mata gasar kofin Afirka.Koci, Hugo Broos ne ya sanar da ‘yan wasan a shirin da kasar…
Dan wasan tawagar Nigeria da Napoli, Victor Osimhen ya zama gwarzon dan kwallon kafar Afirka na 2023.Ya lashe kyautar a wani kasaitaccen biki da aka yi ranar Litinin a Marrakesh a Morocco.Osimhen, wanda ya lashe Serie A…
Birnin London zai karbi bakuncin bikin karrama gwarzayen kwallon kafa na duniya na 2023 ranar 15 ga watan Janairun 2024.A bikin ne za a karrama fitatce da fitatciyar ‘yar wasan tamaula a duniya da kwallon da aka ci…
Saudi Arabia za ta karbi bakuncin wasan gasar zakaru ta Asia har karo biyu a jere.Hukumar kwallon kafar Asia ce ta sanar da bai wa Saudi Arabia damar nan, wadda take fatan karbar bakuncin kofin duniya.Gasar da…
Kungiyar da Cristiano Ronaldo ke wasa, Al Nassr ta kai zagayen gaba a Champions League na Asia ranar Litinin.Kungiyar Saudi Arabia ta tashi 0-0 a gida da Persepoli ta Iran.Al Nassr ta yi nasarar cin wasa hudu…
Timo Werner ba zai buga wa RB Leipzig Champions League ba a karawa da Manchester City ranar Talata a Etihad.Dan kwallon na jinya, wanda bai yi wa kungiyar wasan da ta je Wolfsburg aka doke ta 2-1 a…
Masu shigar da kara a Sifaniya na neman a daure Dani Alves shekara tara kamar yadda aka sanar ranar Alhamis.Ana zargin tsohon dan kwallon Brazil da yiwa wata mata fyade a gidan rawa a Barcelona a cikin Disambar…
Ranar Asabar Sadio Mane ya buga wa Senegal wasa na 100 a karawar da ta doke South Sudan 4-0.Sun buga wasan neman shiga gasar cin kofin duniya da za a yi a 2026 da Amurka da Canada da…