Hukumar kwallon kafa ta Nigeriya ta nada Finidi George a matakin sabon kociyan Super Eagles.Ya maye gurbin Jose Peseiro Santos, wanda kwantiraginsa ya kare a karshen kammala gasar kofin Afirka da aka yi a Ivory Coast, wanda Super…
Hukumar kwallon kafa ta Nigeria, NFF ta bai wa Manu Garba aikin kociyan matasa 'yan kasa da shekara 17 da ake kira Golgen Eaglets.Wannan shi ne karo na biyu da zai ja ragamar matasan Nigeria, bayan da…
Ranar Alhamis za a fara wasannin cike gurbi a Federation Cup a karawar maza da ta mata a Gombe da Jos da Katsina da kuma Enugu.Bayan da aka kammala samun zakarun jihohi a makon jiya, hukumar kwallon kafa…
Tawagar kwallon kafa ta mata ta Nigeria ta yi nasara a kan ta Africa ta Kudu da ci 1-0 ranar Juma'a a filin wasa na MKO Abiola da ke babban birnin tarayya Abuja, Nigeria.Sun kara ne a wasan…
Tawagar kwallon kafa ta mata ta Nigeria za ta fafata da ta South Africa ranar Juma'a a Abuja, domin neman gurbin shiga gasar Olympic a bana.Wannan shi ne zagayen farko da za su kece raini a katafaren filin…
Hukumar kwallon kafa ta Cameroon ta bayyana bacin rai, bayan da ofishin ministan wasanni ya sanar da nada Marc Brys a matakin sabon kociyan Indomitable Lions.Mai shekara 61dan kasar Belgium, wanda a baya ya horar da OH Leuven…
Tawagar Chad da ta Eswatini da ta Liberia da kuma South Sudan sun kai matakin shiga wasannin neman gurbin shiga gasar cin kofin Afirka ta 2025.Kasashen sun yi nasarar wasannin da suka buga na neman cancantar shiga jadawalin…
Aliou Cisse ya sanar da ‘yan wasan Senegal 27 da za su buga gasar kofin nahiyar Afrika, Afcon da za a yi a 2024.Senegal, wadda ita take rike da kofin Afirka da ta dauka a 2022 a Cameroon…
Kociyan tawagar kwallon kafar Morocco, Walid Regragui, ya bayyana ‘yan wasa 27 da za su buga wa kasar gasar cin kofin Afirka a 2024.Shekara 47 kenan rabon Morocco ta dauki kofin nahiyar Afirka, amma ana saka ta cikin…
Kociyan tawagar Guinea, Kaba Diawara ya sanar da ‘yan wasa 25 da za su buga gasar kofin nahiyar Afirka da za a yi a Ivory Coast a 2024.Wannnan shi ne karo na 13 da Guinea za ta kara…