An bai wa Sergio Ramos jan kati kuma na 29 a tarihin taka ledarsa a wasan da Real Sociedad ta ci Sevilla 2-1.Ranar Lahadi Sevilla ta ziayrci gidan Real Sociedad wasan mako na 14 a gasar ta Spain.…
A karon farko Vissel Kobe ta lashe kofin Japan ranar Asabar, wata biyar tsakani da Andres Iniesta ya bar kungiyar.Kobe ta doke Nagoya Grampus 2-1 ta dauki babban kofin gasar tamuala na Japan, saura wasa daya a rufe…
Hukumar kwallon kafa ta Turai, UEFA ta tabbatar da cewar Marcus Rashford, ba zai buga wa Manchester United wasan da za ta kara da Galatasaray ba.Ranar Laraba ne United za ta ziyarci Turkiya, domin buga wasa na biyar-biyar…
Dan wasan Borussia Dortmund, Felix Nmecha zai yi jinya zuwa 2024 kamar yadda koci, Edin Terzic ya sanar.Terzic ya sanar da manema labarai cewar ‘’Felix Nmacha ba zai buga mana wasa ba har sai 2024, sakamakon raunin da…
Kocin Jamhuriyar Czech, Jaroslav Silhavy ya sanar da yin ritaya ranar Litinin, bayan da kasar ta samu gurbin shiga Euro 2024.Jamhuriyar Czech ta doke Moldova 3-0 ranar Litinin ta kuma samu gurbin da za ta buga gasar da…
Portugal ta je ta doke Liechtenstein 2-0 a wasan neman shiga gasar nahiyar Turai da za a yi a Jamus wato Euro 2024.Cristiano Ronaldo ne ya fara zura kwallo kuma na 128 kenan da ya ci wa Portugal,…
Liechtenstein za ta karbi bakuncin Portugal a filin wasa na Rheinpark a karawar neman shiga Euro 2024 da za su fafata ranar Alhamis.Mai masaukin baki ta yi rashin nasara a wasa takwas da ta yi a cikin rukuni,…
Union Berlin ta kori kociyanta, Urs Fischer bayan da kungiyar ba ta taka rawar gani a kakar bana.Kungiyar ta kasa cin wasa 14, sannan ta koma ta karshen teburin Bundesliga.A wata sanarwa ta kungiyar ta fitar ‘’Union…
Kawo yanzu kungiyoyi hudu ne suka ci wasa uku da suka buga a cikin rukuni a Champions League na bana.Wadanda ake sa ran za su kai zagaye na biyu sun hada da Bayern Munich da Barcelona da Real…