Za a kammala wasannin cikin rukuni a gasar Champions League ta bana ranar Laraba da karawa takwas.Za kuma a yi tata burza tsakanin rukuni na biyar zuwa na takwas, inda kowa zai yi wasa tare a ranar.Rukuni…
Ranar Talata da Laraba za a kammala wasannin cikin rukuni a gasar Champions League ta bana.Za kuma a buga wasa takwas ranar Talata a kammala da wasu takwas ranar Laraba.Za kuma a yi tata burza tsakanin rukunin…
Erik ten Hag ya ce Jadon Sancho ya san abinda ya kamata ya yi, idan har yana son ceto sana’arsa ta tamaula daga lalacewa.Sancho, wanda United ta saya £73 million daga Borussia Dortmund a 2021, baya bugawa babbar…
Kocin Real Madrid, Carlo Ancelotti ya ce yana sa ran Vinicius Junior da Eduardo Camavinga za su koma taka leda cikin watan Janairun 2024.Vinicius yana jinya tun bayan da ya ji rauni a wasan Brazil da Colombia a…
Mai rike da kofi hudu, Al Hilal ta kammala wasannin cikin rukuni a matakin farko a Asian Champions League.Kungiyar Saudi Arabia ta doke Nassaji Mazandaran ta Iran da ci 2-1 ranar Litinin.Al Hilal ta ja ragamar rukuni…
Ranar Litinin an ci gaba da sayar da tikitin kallon gasar nahiyar Turai, Euro 2024 da Jamus za ta karbi bakunci.An samar da tikiti miliyan daya a wasannin cikin rukuni, bayan da aka samu tawaga 21 da suka…
Duk tawagar da ta lashe gasar nahiyar Turai, Euro 2024, za ta karbi ladan Yuro miliyan takwas kamar yadda Uefa ta sanar ranar Asabar.Wannan sanarwar ta fito a shirin da ake na gudanar da jadawalin wasannin da Jamus…
Watakila a hada England da Scotland da Wales a rukuni daya, idan an zo raba jadawalin Euro 2024 ranar Asabar.Za a gudanar da bikin a birnin Hamburg a Jumus, wadda za ta karbi bakuncin wasannin da za a…
Ranar Laraba Real Madrid ta doke Napoli 4-2 a Champions League, wasan cikin rukuni na uku a Santiago Bernabeu.Fede Valverde ya buga karawar kuma 150 da aka ci tare da dan kwallon Uruguay, wanda ke kaka ta shida…
Tawagar Faransa ta kai wasan karshe a Fifa Under 17 da ake yi a Indonesia, bayan da ta doke Mali 2-1 ranar Talata.Wadda ta lashe kofin matasan a 2001, za ta kece raini da Germany ranar Asabar a…