Liverpool ta doke Fulham 3-1 a wasan mako na 34 a Premier League da suka kara a Craven Cottage ranar Lahadi.Liverpool ce ta fara cin kwallo ta hannun Trent Alexander-Arnold a bugun tazara, kuma karo na shida a…
Manchester City ta kai wasan karshe a FA Cup, bayan da ta yi nasara a kan Chelsea da ci 1-0 ranar Asabar a Wembley.Wannan shi ne karo na uku da za su fafata a bana, bayan da suka…
An tabbatar da yi wa Emirates Cup kwaskwarima daga kakar 2024/25, kamar yadda mahukuntan gasar suka sanar ranar Alhamis.Daga yanzu an daina maimata wasa idan an tashi ba a samu gwani ba, a ranar za a yi gubun…
Real Madrid ta fara shirin zuwa Etihad domin buga wasa na biyu da Manchester City zagayen quarter finals ranar Laraba.Kungiyoyin biyu sun tashi 3-3 a wasan farko a Spain a gasar zaakarun Turai, bayan da City ce ta…
Dan kasar Brazil, Joelinton ya saka hannu kan yarjejeniya mai tsawo domin ci gaba da taka leda a Newcastle UnitedTun farko kwantiraginsa zai kare a kungiyar St James Park a karshen kakar 2025, wanda kadan ya rage a…
Manchester United ta sanar cewar daraktan wasanninta, John Murtough zai ajiye aikin, inda take daf da kawo madadinsa.Wannan yana daga cikin tsare-tsare da ake yi a Old Trafford, domin kara daga darajar kungiyar tun bayan da Sir Jim…
Real Madrid za ta karbi bakuncin Manchester City a Santiago Bernabeu a wasan quarter final a Champions League ranar Talata.Tuni hukumar kwallon kafa ta turai ta nada alkalin wasan da zai busa wasan hamayya tsakanin Real mai Champions…
Arsenal ta koma ta daya a teburin Premier League, bayan da ta ci Brighton 3-0 a wasan mako na 32 ranar Asabar.Gunners tana ta daya da maki 70 tazarar maki daya tsakaninta da Liverpool, wadda za ta je…
Cristiano Ronaldo ya ci kwallo uku rigis karo na biyu a kwana hudu, bayan da Al Nassr ta caskara Abha 8-0 ranar Talata a gasar tamaula ta Saudi Arabia.Tun kan hutu dan kwallon tawagar Portugal ya ci uku…
Nottingham Forest ta daukaka kara kan kwashe mata maki hudun da aka yi, bayan da aka same ta da laifin karya dokar kasuwanci ta Premier League.Wani kwamiti mai zaman kansa ne ya samu Forest da laifin faduwa kasuwanci…