Wasan da Bayern Munich za ta karbi bakuncin FC Copenhagen a Champions League ranar Laraba shi ne na 100 a gasar zakarun Turai.Wannan shi ne karon farko da Copenhagen za ta ziyarci Allianz Arena.Kungiyar Jamus mai maki…
Marco Rose ya ce RB Leipzig za ta yi kokarin mayar da martabarta a Manchester City ranar Talata.City za ta karbi bakuncin kungiyar Jamus a wasa na biyar-biyar a cikin rukuni a Champions League.Wannan shi ne karo…
Alkalin wasan tamaula, Felix Brych ya ji rauni a lokacin da yake busa wasa a Bundesliga ranar Asabar.Brych ya yi alkalancin babbar gasar tamaula ta Jamus karo na 344 a fafatawar da Stuttgard ta ci Eintracht Frankfurt 2-1.…
Harry Kane ya zama na farko a Bundesliga da ya ci kwallo 18 a wasa 12 da fara kakar bana a Bayern Munich.Hakan na nufin kyaftin din tawagar Ingila, ya haura tarihin da Gerd Muller ya kafa na…
Ranar Asabar Manchester City za ta karbi bakuncin Liverpool a wasan mako na 13 a gasar Premier League.Kawo yanzu Erling Haaland, wanda aka ce ya yi atisaye a City yana da kwallo 13 a raga a bana, sai…
Ranar Juma’a za a fara wasannin mako na 12 a gasar Bundesliga, bayan da aka gama karawar kasa da kasa.Tun kan hutu bayan karawar mako na 11, Bayern Leverkusen ce ta daya da maki 31, sai Bayern ta…
Dan wasan Liverpool, Darwin Nunuz ya ci kwallo biyu a wasan da Uruguay ta ci Bolivia 3-0 a neman shiga gasar kofin duniya.Da wannan sakamakon Uruguay tana ta biyu a teburin Kudancin Amurka da tazarar maki biyu tsakaninta…
Erling Haaland shi ne ya lashe Premier League da Champions League da FA Cup a bara, amma ba zai je Euro 2024 ba.Tawagar Norway ta kare a mataki na uku a teburin farko da maki 11, Spain ce…
Mai rike da kofin nahiyar Turai, Italy ta samu tikitin shiga Euro 2024, bayan da ta tashi 0-0 da Ukraine ranar Litinin.Tun kan wasan da suka buga a Jamus, Italy na neman koda canjaras ne, ita kuwa Ukraine…
An samu Marie-Louise Eta a matakin farko a horar da tamaula a Bundesliga ranar Litinin a Union BerlinTa bayar da horo ga ‘yan wasan a matakin mataimakiyar kociyan rikon kwarya, Marco Grote.Wannan shi ne karon farko da…