Kungiyar RB Leipzig mai buga Bundesliga ta sanar da daukar Eljif Elmas daga Napoli mai rike da Serie A na bara.Mai shekara 24, zai koma Jamus da taka leda, bayan da Emil Forsberg, wanda ya koma kungiyar a…
Babbar gasar tamaula ta Jamus, wato Bundesliga na hutu, bayan da aka kammala karawar mako na 16.Hakan zai bai wa kungiyoyi da ‘yan wasa da ‘yan kallo damar yin bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara.An kammala wasannin…
Manchester United ta yi rashin nasara ta 13 a dukkan karawa a bana, bayan da West Ham ta doke ta 2-0 a Premier League ranar Asabar.Karon farko da take buga kaka da rashin kokari tun bayan 1930/31 da…
Bayern Leverkusen ta doke Bochum 4-0 a wasan mako na 16 a gasar Bundesliga, inda Patrik Schick ya ci uku rigis.Kenan Leverkusen ta kammala zagayen farko ba tare da an doke ta ba da tazarar maki hudu tsakaninta…
Thomas Muller ya saka hannu kan karin kwantiragin shekara daya da zai kare a karshen Yunin 2025.Tun farko yarjejeniyar dan wasan za ta kare a karshen Yunin 2024, yanzu an kara shekara daya akai.Dan kasar Germany, mai…
Wasu rahotanni na cewa RB Leipzig ta janye daga kokarin daukar dan wasan Manchester United, Jadon Sancho.Dan kwallon tawagar Ingila baya buga wasanni kusan wata uku da rabi, bayan rashin jituwa tsakaninsa da Erik ten Hag.Rabon da…
Pep Gurdiola baya jin Erling Haaland zai murmure ya buga wa Manchester City gasar Premier League ranar Asabar.Kociyan ya kara da cewar zai yi wuya Haaland ya yiwa kungiyar karawar da za ta yi a Fifa Club World…
Dan kwallon Stuttgart, Deniz Undav shi ne aka zaba fitatcen dan wasan Bundesliga na watan Nuwamba.Ya yi takara a zaben da ‘yan kallo ke kada kuriya tare da dan wasan Bayern Munich, Harry Kane da Leroy Sane da…
Erling Haaland ba zai buga wa Manchester City wasan karshe a cikin rukuni a Champions League ba da ta je Red Stars Belgrade.A hira da Guardiola ya yi da ‘yan jarida ya sanar cewar ranar Alhamis Haaland zai…
Tawagar Jamus za ta buga wasan sada zumunta da France da Netherlands a cikin watan Maris din 2024.Germany za ta yi wasannin ne, domin gwada ‘yan wasan da za ta yi amfani da su a Euro 2024.Kasar…