Watakila Manuel Neuer da Toni Kroos su halarci gasar cin kofin nahiyar Turai, bayan da aka bayyanasu cikin 'yan wasan Germany na kwarya-kwarya don Euro 2024.Kross, mai buga tsakiya, mai shekara 34 ya yi ritayar bugawa Germany tamaula…
Wasu rahotanni na cewar Bayern Munich na rarrashin Thomas Tuchel ya ci gaba da horar da kungiyar, bayan da zai bar kungiyar a karshen kakar nan.Rahoton ya ce mahukuntan Bayern Munich na fatan Tuchel zai ci gaba da…
Bayern Leverkusen ta doke Bochum, wadda ta kare da 'yan wasa 10 ranar Lahadi a Bundesliga ta kuma yi wasa 50 a jere a dukkan fafatawa ba tare da rashin nasara ba.Leverkusen ta fara cin kwallo ta hannun…
Harry Kane ba zai yi wa Bayern Munich wasan karshe a gida a Bundesliga da za ta kara da Wolfsburg ba, wanda ke fama da ciwo baya.Wannan raunin ne ya sa ya fita a Champions League a karawa…
Bayern Leverkusen ta yi wasa 49 a jere ba a doke ta ba, kuma ta kai wasan karshe a Europa League, bayan da ta tashi 2-2 a gidan Roma ranar Alhamis.Josip Stanisic ne ya farkewa kungiyar Jamus kwallon…
Borussia Dortmund ta samu gurbin buga wasan karshe a Champions League, bayan da ta doke Paris St Germain da cin 1-0 a Parc des Prince.Kungiyar Jamus ta kai wannan matakin, bayan da ci 1-0 a ranar Laraba ta…
Union Berlin ta kori kociyanta Nenad Bjelica ranar Litinin duk da cewar shugaban kungiyar yana goyon bayansa.Union ta yi rashin nasara 4-3 da wadda take kasan teburi Bochum ranar Lahadi, wadda take mataki daya daya tsakani daga 'yan…
Bayern Leverkusen ta je ta doke Eintracht Frankfurt 3-1 a gasar Bundesliga ranar Lahadi, wasa na 48 a jere a dukkan karawa ba a doke ta ba.Tuni dai Leverkusen ta lashe Bundesliga na bana na farko a tarihi,…
Harry Kane ya ci kwallo na 36 a Bundesliga a bana, amma Bayern Munich ta yi rashin nasara 3-1 a gidan Stuttgart.Kyaftin din tawagar Ingila ya farke kwallon da aka fara zura musu a raga a bugun fenariti…
Borussia Dortmund ta yi nasara a kan Paris St Germain 1-0 a wasan farko na daf da karshe a Champions League da suka kara a Germany.Dortmund ta ci kwallon ta hannun Niclas Fullkrud a minti na 36 da…