Bidiyo November 6, 2023Wasan da Autan na Aisha ya buge dan AliyuDamben mota da aka buga a Marabar Nyanya gidan Idris Bambarewa ranar Lahadi da Autan na Aisha ya doje Dan Aliyu.