Shagon Kosilaye ya kai zagaye na biyu a gasar gwamnan Kano, bayan da ya doke Abba Shagon Roget.Shagon Kosilaye daga Kudu ya saka wando ja yayin da Abba Shagon Roget mai wanda ruwan bula ya wakilci Arewa.Wasan…
Bahagon Shagon 'Yansanda ya kai zagayen gaba a damben gwamnan jihar Kano, bayan nasara a kan Autan Kudawa ranar Juma'a.Sun dambata a Ado Bayero Square, ibda suka yi turmi uku ba kisa hakan ya sa Bahagon 'Yansanda daga…
'Yar Mage ya kai zagaye na biyu cikin ruwan sanyi a damben gwamnan Kano, bayan da ya doke Shagon Audu Argungu a turmin farko.Tun farko sai da Rabson ya kira 'Yar Mage ya yi masa waka, samnan ya…
Damben kasuwa da aka buga a Marabar 'Nyanya jihar Nasarawa, Nigeria, inda Dogon Mamman ya buge Shagon Basiru
Ebola ya sha rawa bayan da ya halarci ajon Rabe a Marabar 'Nyanya ranar Lahadi a damben safe.
Damben gargajiya tsakanin Ilele Garkuwan mai caji da Bahagon Ali Kawoji da suka kara a Marabar Nyanya jihar Nasarawa, Nigeria.
Dan Yalon Tula ya kashe Autan na Aisha a turmi na biyu a Marabar Nyanya a damben naira 100,000 ranar Lahadi.Karon farko da aka buge Autan na Aisha, bayan wata bakwai yana tsaye a gidan damben Bambarewa.
Turmi uku suka buga tsakanin Ilele da Bahagon Ali Kawoji a Marabar 'Nyanya amma bai yi kisa ba.Lahadi biyu baya, Bahagon Ali Kawoji ya buge Dan Aliyu na Arewa da kuma Rabe Shagon Ebola.
Bahagon Kawoji ya yi nasara ta biyu a damben Lahadi, wanda ya fara buge Rabo Bahagon Ebola a Marabar 'Nyanya a jihar Nasarawa Nijeria.
Damben gasa da aka buga a safiyar Lahadi a gidan wasa na Idris Bambarewa, inda Bahagon Ali Kawoji Guramada ya doke Rabe Bahagon Ebola.