Mai tsaron ragar Manchester City ba zai buga wasan karshe a Premier League da FA Cup, bayan raunin da ya ji a idonsa.Dan kwallon tawagar Brazil, mai shekara 30 bai ji dadi ba da aka sauya shi a…
Tawagar Netherlands ta bayyana masu jinya Frenkie de Jong da Georginio Wijnaldum cikin 'yan wasa 30 na kwarya-kwarya, domin Euro 2024.Kusan wata daya dan kwallon Barcelona, De Jong na jinya, amma za a bashi dama ya nuna kansa…
Cristiano Ronaldo ne kan gaba a jadawalin Forbes a matakin, dan wasan dake kan gaba a karbar albashi karo na hudu a jere, yayin da Jon Rahm ya koma na biyu.Ronaldo dai shi ne na daya a bara…
Tawagar Frane ta gayyaci N'Golo Kante daga cikin yan wasan da koci Didier Deschamps ya bayyana don buga Euro 2024.Kante, mai shekara 33, ya taka rawar gani da ta kai France ta lashe kofin duniya a Rasha a…
Watakila Manuel Neuer da Toni Kroos su halarci gasar cin kofin nahiyar Turai, bayan da aka bayyanasu cikin 'yan wasan Germany na kwarya-kwarya don Euro 2024.Kross, mai buga tsakiya, mai shekara 34 ya yi ritayar bugawa Germany tamaula…
Wasu rahotanni na cewar Bayern Munich na rarrashin Thomas Tuchel ya ci gaba da horar da kungiyar, bayan da zai bar kungiyar a karshen kakar nan.Rahoton ya ce mahukuntan Bayern Munich na fatan Tuchel zai ci gaba da…
Kungiyoyin Premier za su kada kuri'a ko ya dace a soke amfani da VAR daga kaka mai zuwa a taron da za su gudanar a watan gobe.Wolverhampton ce ta fata miki wannan bukatar daga baya sauran kungiyoyi 19…
Manchester United za ta karbi bakuncin Newcastle United a kwantan wasan mako na 34 a Premier League ranar Laraba a Old Trafford.United mai maki 54 tana ta takwas din teburi, ita kuwa Newcastle United mai maki 57 tana…
Manchester City ta je ta doke Tottenham 2-0 a kwantan Premier League ranar Talata, inda hakan ya dora kungiyar a kan teburi.Erling Haaland ne ya ci kwallon biyu kuma na 27 jimilla a bana, yayin da kungiyar Etihad…
Aston Villa ta samu gurbin shiga Champions League a badi, bayan da Tottenham ta yi rashin nasara a hannun Manchester City ranar Talata.City ta je ta doke Tottenham a kwantan wasan mako na 34, hakan ya sa ta…