Mai rike da lambar yabo biyar ta zinare a Olympic, Elaine Thompson-Herah ta raba gari da kocinta, Shanikie Osbourne.Hakan ya biyo bayan shirin da take na kare matakinta a gasar Olympic da za a yi a birnin Paris…
Masu shirya Commonwealth Games sun sanar cewar suna neman kasar da za ta karbi bakuncin wasannin 2026, bayan da Australia ta janye a cikin watan Yuli.Gasar ta ci karo da koma baya, sakamakon da birnin Victoria ya ce…
LeBron James ba zai buga wa Los Angeles Lakers wasan da za ta karbi bakuncin Portland Trail Blazer a karshen mako ba.Wasan farko da ba zai yi ba a gasar kwallon kwandon NBA ba, bayan da yake jinya.…
A ranar Litinin Alexander Zverev ya fara gasar kwallon tennis ta ATP Finals da kafar dama, bayan da ya caskara Carlo Alcaraz da cin (3/7), 6-3, 6-4 a birnin Turin din Italiya.Zverez dan kasar Rasha, wanda ya taba…
'Yan kasar Kenya biyu, Edinah Jebitok da Ronald Kwemoi sun lashe gudun fanfalaki da aka gudanar a Seville ranar Lahadi.'Yan wasan wadanda a karon farko suka shigar da aka gudanar a Sifaniya, sun yi nasara a kan dan…
Saura tsere biyu ya rage a karkare Formula 1 a bana, bayan da tuni direban Red Bull, Max Verstappen ya zama zakara a bana.Ranar 17 ga watan Nuwamba za a fafata a Las Vegas Grand Prix da za…
Novak Djokovic zai kammala kakar bana a mataki na daya a jerin wadanda ke kan gaba a kwallon tennis a duniya, bayan da ya doke Holger Rune a ATP Finals a birnin Turin Italiya.Mai Grand Slam 24 ya…
Wanda yake na daya a jerin wadanda ke kan gaba a kwallon tennis a duniya, Novak Djokovic anhada shi rukuni da Stefanos Tsitsipas da Jannik Sinner da Holger Rune a ATP Finals a Turin.Daya rukunin ya kunshi zakaran…
Oleksandr Usyk na fatan dambensa da Tyson Fury ajin babban nauyi da ya kamata a yi shi cikin watan Fabrairu a Saudi Arabia.Tun farko an tsara za su kara a tsakaninsu ranar 23 ga watan Disamba, amma mai…
Bam Adebayo ya taimakawa Miami Heat ta doke su LeBron James na Los Angeles Lakers da cin 108-107.Adebayo ya ci maki 22 da Jimmy Butler mai 28.Miami mai jan ragamar wasan da maki 10 an raga ya…