Daga karshe mai rike da lambar yabo biyar ta zinare a Olympic, Elaine Thompson Herah za ta yi aiki tare da sabon koci Reynaldo Walcott kamar yadda wakilinta ya sanar.‘Yar wasan na fatan lashe tseren mita 100 da…
Novak Djokovic ya doke Jannik Sinner da ci 6-3 6-3, inda ya lashe gasar ATP.Yayin daya karya tarihin gasar cin kofin zakarun nahiyar turai, wato "ATP" karo na bakwai -2008, 2012, 2013, 2014, 2015, 2022 da kuma yanzu…
Max Verstappen ya lashe gasar Grand Prix a Las Vegas, inda ya doke abokin hamayyar sa Ferrari Charles Leclerc da takwaransa na kungiyar Red Bull Sergio Perez.Max Verstappen yayi fafatawa daga fenareti na daƙiƙa biyar tare da lalacewar…
Novak Djokovic da Jannik Sinner za su fafata a wasan karshe a gasar kwallon tennis ta ATP Finals ranar Lahadi a Turin.Sinner ya kawo wannan matakin bayan da ya cascara Daniil Medvedev da cin 6-3, 6-7 (4-7), 6-1.…
Mai rike da kofin gasar tseren motocin Formula 1 ta bana, Max Verstappen ya lashe Las Vegas Grand Prix ranar Lahadi.Charles Leclerc matukin motar Ferrari, shi ne na biyu, wanda ya zarta Ferrari Sergio Perez na Red Bull…
Jannik Sinner ya kai wasan karshe a gasar kwallon tennis ta ATP Finals da ake yi a Turin a Italiya.Sinner ya yi nasarar doke Daniil Medvedev Daniil da cin 6-7 (4/7), 6-1 a wasan da ‘yan birnin Turin…
Lewis Hamilton bai jure zaman share fage mai wahala a Las Vegas ba, yayin da ya kasa tsallakewa zuwa matakin karshe na fitar da gwani. Hamilton daya fuskanci fitar sa na uku a shekaran nan da safiyar yau…
Carlos Alcaraz zai fafata da Novak Djokovic a daf da karshe a ATP Finals da ake yi a Turin a Italiya.Alcaraz ya yi nasarar doke Daniil Medvedev da cin 6-4, 6-4 ranar Juma’a ya kuma zama na daya…
Golden State Warriors ta yi rashin nasara ta biyar ranar Alhamis, bayan da Oklahoma City Thunder ta caskara ta.Thunder ta yi wannan namijin kokarin duk da Stephen Curry da Draymond Green ba su buga mata wasan ba.Shai…
Tyson Fury da Oleksandr Usyk za su dambata ajin babban nauyi a Saudi Arabia ranar 17 ga watan Fabrairun 2024.Fury dan damben Burtaniya zai saka kambunsa na WBC, yayin da dan Ukraine, Usyk zai saka nasa wato WBA…