Rafael Nadal zai koma kwallon tennis a Disamba a Brisbane, bayan kusan shekara daya rabonsa da wasan.Rabon da ya buga tennis tun raunin da ya ji a wasa da Mackenzie McDonald a Australian Open a watan Janairu.Mai…
Mahukuntan tseren kekuna na Tour de France sun sanar cewar za a fara wasan 2025 daga birnin Lille a zangon farko.Ranar da za a yi gasar ta kilomita 185, za a gudanar da zango na biyu da na…
LeBron James ya zama dan wasa na farko da ya ci maki 39,000 a NBA yayin da LA Lakers ta doke Utah.Yana buƙatar maki biyar amma ya zira kwallaye 17 a cikin nasaran 131-99 da Lakers suka samu,…
Jannik Sinner ya doke Alex de Miñaur da ci 6-3, 6-0 a wasan karshe.Matteo Arnaldi ne ya baiwa Italiya maki ta farko bayan ya doke Alexei Popyrin da ci 7-5, 2-6, 6-4.Italiyar ta cika burinta na kasancewa…
Los Angeles Lakers ta doke Cavaliers da cin 121-115 a gasar kwallon Amurka ranar Asabar a Cleveland.Dan wasan Los Angeles, Anthony Davis ya ci maki 32 a zagaye na biyu.Cav ta hada maki 40 a zangon farko,…
Jannik Sinner ya doke Novak Djokovic a wasan kusa da na karshe a Davis Cup, da aka yi tsakanin Italiya da Serbia a yau asabar.Serbia ce akan gaba a zagayen farko na wasan da ci 6-7 (7-9) 6-2…
Max Verstappen ya yi watsi da batun da ake cewar Lewis Hamilton zai koma Red Bull suke tsere tare.Shugaban, Red Bull, Christian Hormer an ji ya fada a kafar yadda labarai ta Burtaniya da cewar tawagar Hamilton sun…
Jannik Sinner ya ja ragamar Italy zuwa wasan daf da karshe a Davis Cup, bayan nasara a kan Netherlands 2-1 ranar Alhamis.Sinner ya yi nasara a karawar dan wasa daidai da na ‘yan wasa bibiyu.Ya doke Tallon…
Gabanin wasan daf da na kusa da na karshe na gasar Davis cup da za’ayi a yau alhamisu, Tsakanin Birtaniya da Serbia.Novak Djokovic ya yi magana game da mahimmancin yin wasa tare da 'yan kasarsa da kuma yunwar…
Birnin Hamburg na shirin kara neman karbar bakuncin Olympic, idan mazauna garin sun amince.An dakatar da zawarcin da Hamburg ya yi a son karbar wasannin 2024 a 2015, bayan da Munich ya nemi gasar hunturu ta 2022.Za…