An bayyana Noah Lyles a matakin gwarzon dan wasan motsa jiki na duniya na 2023.Dan kasar Amurka ya lashe lambar yabo ta zinare uku a gasar duniya a tsere.Haka shima dan kasar Sweden, Armand 'Mondo' Duplantis ya…
An nada Josh Kerr a matsayin gwarzon dan wasan Scotland na bana ta hanyar sportscotland da Team Scotland.Dan wasan mai shekaru 26 ya zama zakaran tseren mita 1500 a Budapest a farkon wannan shekarar kuma yanzu ya…
Tsohon wanda ya buga wasan karshe a Wimbledon Open, Nick Kyrgios ya janye daga shiga Australian Open karo na biyu kenan a jere.Wasa daya kacal mai shekara 28 ya buga a kakar 2023 a Stuttgart cikin watan Yuni.…
Kwamitin Olympic na duniya ya amince ‘yan wasan Russia da na Belarus su shiga gasar Olympic a 2024, amma a matakin masu cin gashin kai.The IOC ya ce shiga wasannin zai zama a kan ka’ida, sai kuma ‘yan…
Djokovic da Alcaraz sun shiga gasar ATP a Turin da kofuna shida (6), wanda Djokovic ya lashe a watan jiya.Bayan doke na biyu (2) a duniya "Carlos Alcaraz", Djokovic ya zama mafi mai yawan kofuna a shekaran nan…
Ranar Laraba an bai wa Caroline Wozniacki gurbin shiga wasan gasar Australian Open ta 2024.Karon farko da za ta koma buga wasannin a Melbourne tun bayan shekara hudu, wadda ta taba lashe kofin a 2018.Mai shekara 33…
Andrey Rublev zai buga Hong Kong Open a 2024 a gasar kwallon tennis a karon farko bayan shekara 20.Hukumar kwallon tennis ta duniya ce ta sanar da cewar, wanda yake na biyar a jerin wadanda ke kan gaba…
An sanar da cewar China da Miami za su dauki bakuncin tseren motocin Formula 1 a kakar 2024.Karon farko da za su gudanar da tseren, yayin da Austria da Brazil za su yi karo na uku.Filin wasa…
Tawagar Kenya ta sanar da ‘yan wasan kwarya-kwarya da za su wakilce ta a Olympic a birnin Paris a France a 2024.Cikinsu har da zakaran Olympic karo biyu Eliud Kipchoge da mai kambun duniya Kelvin Kiptum kamar yadda…
Dan kasar Ethiopia, Sisay Lemma ya lashe gudun fanfalaki na Valencia ranar Lahadi.Mai shekara 32 ya yi nasara cikin awa biyu da minti daya da dakika 48.Kadan ya rage ya zarta bajintar da dan kasar Kenya Kelvin…