Fatan da Rafael Nadal keda shi na lashe gasar kwallon tennis ta Italian Open karo na 11 ya zo karshe, bayan da Hubert Hurkacz ya fitar da shi a Rome.Ranar Alhamis, Nadal ya sa kaimi ya fitar da…
Emma Raducanu ta caskara Linda Noskova ta kuma kai quarter finals a gasar kwallon tennis ta Stuttgart Open.Raducanu ta yi nasara da cin 6-0 ,7-5 cikin minti 81, mai shekara 21 za ta fuskanci mai rike da kofin…
Mahukuntan wasannin Olympic sun sanar cewar za a kafe alamar gasar a Eiffel Tower a birnin Paris din France a shirin da ake na fara fafatawar bana.Alamar da ta kunshi zobe biyar mai tsawon mita 15 da fadin…
Wanda yake na daya a jerin wadanda ke kan gaba a kwallon tennis a duniya, Novak Djokovic ya sanar cewar ya raba gari da koci, Goran Ivanisevic.Djokovic da kociyansa sun yi aiki tare da dan kasar Serbia ya…
Rafael Nadal ya yi nasara a karon farko a gasar kwallon tennis, bayan jinyar kusan shekara daya.Ya doke zakaran US Open, Dominic Thiem a wasan farko a Brisbane International ranar Talata.Wanda ke rike da Grand Slam 22,…
An kashe dan gudun fanfalaki, Benjamin Kiplagat a Kenya, kamar yadda ‘yansanda suka ce an daba masa wuka ne.Dan kasar Uganda, wanda aka haifa a Kenya, mai shekara 34 ya wakilci Uganda a gudun mita 3,000 da wasannin…
Dan wasan tennis na daya a duniya Novak Djokovic yayi asashan Rafael Nadal zai iya bada mamaki a gasar Australian Open da za'ayi a watan Janairu 2024, duk da raunin da ya samu.A koyaushe ina sa ran shi…
Hukumar kwallon kwandon Amurka, NBA ta ci tarar dan wasan Houston Rockets, Dillon Brooks $35,000.Haka kuma ta ci tarar kociyan, Rockets Ime Udoka $25,000 ranar Talata bisa fadar kalaman da ba su dace ba ga alkalin wasa.Lamarin…
Carlos Alcaraz zai yi babban rashi a gasar Grand Slam ta farko a shekarar 2024 bayan ya rasa kocinsa Juan Carlos Ferrero kafin gasar Australian Open.Alcaraz yana cikin shirin share fage na makonni biyar - wanda ya…
Fitatcen dan wasan kwallon kwandon Amurka, NBA Ja Morant ya ce ya ji takaici da baya buga wasanni, sakamakon hukunta shi da aka yi.Dan wasan, wanda ya kammala hukuncin dakatarwa wasa 25 na shirin komawa buga wa Memphis…