Garkuwan Cindo ya kai zagayen gaba a damben gasa a Kano, Nigeria bayan da ya doke Alin Alin ranar Asabar.Tun a turmn farko Garkuwan Cindo Guramada ya buge Alin Ali daga Kudu.Tun cikin ranar bikin karamar Sallah…
Gaba bakwai ya kashe Dogon Shamsu a damben kasuwa da suka buga ranar Alhamis a gidan wasa da ke Ado Bayero Square a Kano, Nigeria.Bakwai dan damben Kudu ya yi nasara a kan Dogon Shamsu daga Arewa a…
Tsohon Sarkin damben gargajiya Garkuwan Cindo ya sauka a jihar Kano, Nigeria, ranar Asabar domin buga gasar damben Gwamnan jihar Kano ta 2024.Tun daga ranar Laraba da aka yi bikin karamar Sallah aka fara damben gwamnan jihar Kano,…
Autan Dan Bunza ya kai zagaye na biyu a damben gwamnan Kano ranar Juma'a, bayan da ya doke Ghali Shagon Dogon Autan Auta.Auta dan damben Jamus ya yi nasara a kan Ghali daga Kudu a turmin farko a…
Ramadan Garba Ramadan ya kai zagaye na biyu da kyar da gumin gushi a damben gwamman Kano ranar Alhamis, bayan da ya kasa buge Bahagon Sama'ila a Ado Bayero Square.Wannan shi ne wasan farko da Ramadan dan damben…
Filin wasa na Ado Bayero Square a Kano a Nigeria ya karbi 'yan kallo makil ranar karamar Salah da aka fara damben gwamnan jihar Kano, Engineer Abba Kabir Yusuf.An fara da wasan da Dan Iyamura daga Guramada ya…
Bisi Daga kudu da Bahagon Ɗan Aliyu Daga Arewa turmi uku Babu kisaNajif Garkuwar Autan Ɗan Bunza Daga Arewa ya fafata da Alaye shagon Sama'ila Daga kudu turmi uku ba kisaDogon Mamman Daga Arewa ya kara da…
Ilele Garkuwan mai caji da Bahagon Ali Kawoji sun fafata a damben safe a Marabar ‘Nyanya ranar Lahadi.Wato a gidan wasa na Idris Bambarewa da ke ‘yan tifa a Marabar ‘Nyanya.A wasannin da aka yi don ajon…
Ranar Lahadi Autan na Aisha wanda ya yi sama da wata bakwai bai fadi ba a Maraba dan Yalon Tula ya buge shi.Dambe ne na naira 100,000 tsakanin Dan Yalo daga Arewa da Autan na Aisha Guramada a…
Dan Aliyu da Autan na Aisha sun yi turmi uku ba kisa ranar Lahadi a damben naira 100,000.Sun kara a wasan safe a ‘yan tifa a Marabar ‘Nyanya gidan wasa na Idris Bambarewa da ke jihar Nasarawa, Nigeria.…