Bronny James na gabar dawowa wasan kwallon

Bayan ƙalubalen dakatarwar na watanni biyar, biyo bayan kamuwar ciwon zuciya.

Bronny James, ƙwararren matashi dan wasan kwallon kwando kuma dan gwarzon NBA LeBron James, na shirin komawa filin wasa.

Likitoci sun bai wa Bronny daman ci gaba da wasan kwallon kwando a Jami’ar Kudancin California (USC) nan da sati daya.

Leave a comment